SIYASA TAAH CHAPTER 2 BY MAMAN TEDDY? SIYASA TAAH CHAPTER 2 BY MAMAN TEDDY? Www.bankinhausanovels.com.ng “sai da ta kwashi kusan mintuna sha biyar,kana ta dago da dara-daran idanun ta,tana mai sauke su a saman na Hauwa da har ayanxu jikin ta rawar kyerma yake. Ki dakata da abun da kkyi,kifara xuwa ki kintsa wancen mahaukaciyar Uwar tasa dake kulle a daki,don ya kuma tabbatar mun da tahowar sa nan da Awa biyu….don haka mintuna sha biyar na baki,naga komai tsaf yanda zai faranta ransa”. Cike da kara sadda kai kasa,ta girmamawa Hauwa tace”tom Hjy angama inshaallh. Tana mgnar hadi da saurin mikewa tana nufar wani hanya,wanda da’alama shi zai sadata da dakin da Hajiyan nata take nufi. ********************** Great icon Academy Wata katuwar makaranta ce nagani wanda girman ta da tsaruwarta,ban san lokacin da na saki alkalami na na tsaya kallo ba…Makaranta ce wanda takai ta kawo…..yanayin kyaunta da Komanta irin na turawa ne ginin ta da komai,yara ne kye wade filin makarantar wanda yawan su sosai ya ban…