YAYAR MIJINA NA AURA CHAPTER 8 BY maryamatus saadatu
YAYAR MIJINA NA AURA CHAPTER 8 BY maryamatus saadatu YAYAR MIJINA NA AURA CHAPTER 8 BY maryamatus saadatu Www.bankinhausanovels.com.ng ..suka fara kallan kallo NAJILIL ne fuskarsa dauke da haske gefan hannunsa rike da akwato ..hajiya fatima ta ruga aguje yayin da shima gudun yake suka rungume juna suna kukan farin cikin ..nuwaira ta fadada murmushinta yayin datake karasawa wajan..najilil yakalli momy nasa tare da fadin .wow my lovely momy kin chanzamun sosai wallahi ta shafi saman sumarsa .tana dariya .gaskiya ne nawan tana fada tana jan hannunsa suka karasa farlon…nayi tsammani ganinka gaskiya nawan .ko kafadamin .yayi dariya yana nuna ta da hannu dama nace miki zuwan tsammani zanyi..sosai mahaifiyar tasa ta ke dariya.nuwaira kuwa tuni ta fice tayi wajan brother ..kafin wani lokaci ancika masa gabansa da kaya ..yakalli momy nasa .gaskiya bara nafara wanka akwai magana mai yawa momy na har gun daddy zani kafin yadawo shima nabashi tsammani? tunda meenal ta mike tsaye take kokarin neman murfin tagar har lokacin hannun…