YAYAR MIJINA NA AURA CHAPTER 7 BY maryamatus saadatu

YAYAR MIJINA NA AURA CHAPTER 7 BY maryamatus saadatu
YAYAR MIJINA NA AURA CHAPTER 7 BY maryamatus saadatu                Www.bankinhausanovels.com.ng  ✍?✍?….mairoji tafara  mike hanya zata tafi  yafeendo tariketa..haba maisunana dan allah kirufamin asiri  kinji zata dawo .tafincike hannunta ta sheka da gudu.         …tunda menl tafara kuka bata tsaya ba abun duniya ya hadu yahade mata.tasa hakoranta masu kama dana reza ta kafawa wanda ke rike da ita cizo. ta subuce ta ranta anakare..tafiya take iya karfinta tun tana gudu har takasa. tanemi guri tayi zaune.. tana karewa  motocin dasuke giftawa ido..dataga wankin hula yana so yakaita dare tamike.taciri nera 1000 acikin kudin da ta debo…tashiga tsai da masu napp.  …         wata matashiyar mata acikin napp din tare da drive dinta. takalleta da kulawa yarinya ina zakije acikin wanan ranar.ta furta kutaimaka min ku kaini ..katsina masanawa. sace ni akayi tamika mata hannunta tahawo motar jikin ta kamar an jefi kaza da gishiri…yarinya ke yar asalin inace ta furta yola aure ne yakawo ni nann?..ta …