YAYAR MIJINA NA AURA CHAPTER 6 BY maryamatus saadatu
YAYAR MIJINA NA AURA CHAPTER 6 BY maryamatus saadatu YAYAR MIJINA NA AURA CHAPTER 6 BY maryamatus saadatu Www.bankinhausanovels.com.ng …………✍?.tanumfasa tare da fadin kifadamin kedin wacece..sanin koni wace bayanzu ba nidai fatana kikarbi tayin soyayata kona samu na sha ruwa? aa koke wace nariga na sadaukar da soyayata ga my choice dina dan haka ni bani sonki ..kitt takashe wayar.kalamanta suka dinga yimata yawo acikin kwakwalwa ..ta lalaba tajingina da jikin gadon tayi lamo tana karewa fan din dakin allah. spn tashigo dakin fuskarta babau annuri ko kadan takalleta.dawa kikai waya yanzu bata da zabin daya huce tace .private number nagani .spn takarbi wayar tare fa fadin idan ankuma kiranki kibani ta furta tomm my choice kwata kwata yau batajin feeling dinta batasan dalili ba dan haka ta kwanta gefan katifar.meenal ta kalleta tare da fadin my choice yanaga ranki abace ko ni nayi miki laifi?tana fada tana turo baki ..aa my pleasure bikimun komai ba wallahi yau banajin dadi .tazaro ido to konayi miki tausa kinaso ..aa …