YAYAR MIJINA NA AURA CHAPTER 5 BY maryamatus saadatu
YAYAR MIJINA NA AURA CHAPTER 5 BY maryamatus saadatu YAYAR MIJINA NA AURA CHAPTER 5 BY maryamatus saadatu Www.bankinhausanovels.com.ng ✍?………. najilil yanumfasa da jin kalaman baban nasa .ya furzar da gumi da yake kokarin shigar mass baki yashiga dakin jikinsa asanyaye …. meenal nadauke da tarin books dinta tanufi ajin nasu tundaga bakin kofa ta hango aucle kamal gabanta yayi mugun faduwa.asanyaye takarasa ajin ,tunkafin tashigo yanunamata bakin allo .tanemi guri ta rabe duka kan yan ajin yayo kansu. ina home work dinki yafurta yana kura mata ido.tasauke katuwar jakarta tazaro littafin tamika masa. tabbas abunda ya tambaya shita bada amsa. ya ajiye littafin ..go and sit down tamike ta nufi das dun nasu.tun kafin tashigo suhaila take washe mata baki taxauna tana dariya yau kinyi late charculate dina. .bari kedai yau my choice dina tayi later tazauna tana dukan bayanta .yau akwai, labari my takalleta tarufe mata baki sorry bara auncle ya fita… tamaida hankali kan abunda yakawota kuma masha allah karatu yanata gaba….. ka…