YAYAR MIJINA NA AURA CHAPTER 4 BY maryamatus saadatu

YAYAR MIJINA NA AURA CHAPTER 4 BY maryamatus saadatu
YAYAR MIJINA NA AURA CHAPTER 4 BY maryamatus saadatu               Www.bankinhausanovels.com.ng  ✍?…..najilil na kwance yahangi wata matashiyar budurwa tasaman window dinshi cikin azama yafara sauka daga kan benan yabi bayanta.saidai wani abun takaici kafin yasauka tabace masa ya shafa kansa…mai yake shirin faruwa dani ne maiyasa nayi auran huri maiyasna yadda na amince da auran meenal gashi ina nan ina azabtuwa tabbas hakuri na yakare yafada yana furzar da gumi……. yau asabar dan haka yau daga sapna har meenal dukansu hutu suke …meenal tashigo hannunta dauke da littafi da bairo takaraso wajan sapna fuskarta dauke da annuri ta kalleta my momy yaufa zakimun aiki sabida ni ban gane ba ,,tamika mata hannunta da alamun tazo tashiga hannun nata babu fargaba..ta karbi littafin tashiga dubawa tayi mamaki sosai yadda rubutun nata yafita..takalleta my pleasure wanan aikin kibari gobe zamuyi shi kinji yanzu yaya jikin naki.tadan karyar dakai tare dafadin yayi sauki ..momy tadago kafadar ta …daga ya…