YAYAR MIJINA NA AURA CHAPTER 2 BY maryamatus saadatu

YAYAR MIJINA NA AURA CHAPTER 2 BY maryamatus saadatu
YAYAR MIJINA NA AURA CHAPTER 2 BY maryamatus saadatu               Www.bankinhausanovels.com.ng  tayi murmishi habawa meenal wanan wasan yayimin dadi zaki dinga yimin irinsa tafurta ehee tamike tashiga daki tafada toilet sosai taji dadin jikinta kamar ba ita ba tatuna damijinta tayi murmishi tare dafadin zama akawai wanda zai mayemin gurbinka mijina tayi wanka ta kimtsa tashafe jikinta da turare mai kamshin gaske tagabatar da sallah sanan taja plate din abinci takasa kai loma ko guda daya duk kewar meenal tadameta ta kwala mata kira tashigo dakin sanye da tahul jikinta gashin kanta duk ya zuba kan gadon bayanta sosai ta kureta da ido.inafatan kinci abinci ko tayi dariya aa auty nakasa cin abunci fa tabude hannunta da zumar tafada haka akayi kuwa tashige hannunta tadauko cokalin tasaka mata abaki tare da fadin tauna kinji zaki iya ta kureta da ito wlh auty jikina banajin dadinsa kwata kwata takalleta tabbas tasan jikinta ne yamace mata tasa baki tadauke miyar daya makake mata akan bakint…