YAYAR MIJINA NA AURA CHAPTER 14 BY maryamatus saadatu

YAYAR MIJINA NA AURA CHAPTER 14 BY maryamatus saadatu
YAYAR MIJINA NA AURA CHAPTER 14 BY maryamatus saadatu                  Www.bankinhausanovels.com.ng  …Kuka take iya karfinta har ✈️ya nutse acikin gajimare. .daya daga cikin ma.aikatan  ya dubeta cijin nutsuwa..hajiya ina fatan lafiya.ko tayi jimmm .ina tunanin yarinyata sun tashi bata jirani ba. tana fada tana zubar da hawayee. kiyi hakuri hajiya insha allahu zasu sauka lafiya cikin hukuncin ubangiji… Tunda najilil suka fara tafiya cikin gajimare. yake bin meenal da wasa.iri iri.babu abinda yadameshi da idon mutane. .meenal ta jawo kafadarsa ta jingina da ita,tana ta faman wasa da gemunsa..har bacci yadauke ta.. .,,busu isa kasar ba sai cikin dare dan.haka suna sauka .dukansu agajiye suke, meenal ta kalleshi da idonta wanda  ya kankance sabida bacci…my honey sanyi nake ji  plssss rufe ni mana..ya janyo rigar dake jikinsa ya yafa mata…kiyi hakuri yanayin garin kenan sabida yawancin garin kanakara ne..ta tabe baki .nifa wallahi nagaji dan allah kataimaka  kadaukeni..,ya juya tare da murmish…