YAYAR MIJINA NA AURA CHAPTER 10 BY maryamatus saadatu

YAYAR MIJINA NA AURA CHAPTER 10 BY maryamatus saadatu
YAYAR MIJINA NA AURA CHAPTER 10 BY maryamatus saadatu                   Www.bankinhausanovels.com.ng  idanuwansu duka suka sauka akansa.yayi taku kamar sau uku .,fuskarsa babu annuri…       ganin halin daya shigo dashi meenal tamike tayi toilet yasa hannu ya dam’keta gabaki daya ta kwanta jikinsa. tadinga kokarin kwacewa amma hannu mace da namiji ba daya ba. ina kikaje tun 2 kuka fita sai yanzu kuka dawo..ta kalleshi kallon tuhuma tace sakeni,ko wallahi nayi maka ba daidai ba ..ya numfasa ,ai ni ba daidai nake so kimun .har lokacin tana jikinsa. bazaka sake ni ba ko yakuma matsa hannunta tasaki wata kara irinta gajiyayen jiki.hakan yayi masa dad’i dazummar fada yazo amma abun yabashi dariya.          ya sunkuyar da bakinsa?yana tsotsar nata.tasa baki ta furzar.tare da fad’in .wai kai wani irin mutum ne ,, yayi dariya ne mai  sonki ne  kifadamun ina kukaje .baxan fada ba din tana fada tana kokarin kwace hannunta .      yasa kafarsa ya dauke daya kafarta take takai kusan kasa .kafin takai ya…