YAYAR MIJINA NA AURA CHAPTER 1 BY maryamatus saadatu
YAYAR MIJINA NA AURA CHAPTER 1 BY maryamatus saadatu YAYAR MIJINA NA AURA CHAPTER 1 BY maryamatus saadatu Www.bankinhausanovels.com.ng ?️ meenal na kwance tanata faman juyi jikinta duk ya mace ga mararta tanata kada mata tarasa meke damunta.tamike tanata faman jiri tasa hannu ta bude murfin kofar akwance take hannunta dauke da wayar zamani tana binta da murmishi …tanaganinta tamike da fara.a oyoyo my pleasure kintashi kenan takalleta ta yamutsa fuska tare da fadin .auty sapna yunwa nake ji sosai ga cikina ciwo yake takalleta sosai ina ne yake miki ciwo tasa hannu tadafa mararta tayi dariya mai daukar hankali tace meenal kozakiyi bakon watane ta girgiza kai tana shirin zama ..tasa hannu tariketa kam ajikinta tare da fadin haba meenal sau nawa zan fadamiki kidena yawan saka tunanin najilil aranki kidauke ni tamkar nice najilil tazaro idanuwa tare dafadin aa auty sapna mijina fa yana daukar nauyi na akomai kuma yafendo tace miji shine akan gaba . tadago kanta takalleta tasa hannu tana shafan saman gashinta idanuwanta suka kad…