UNCLE NE CHAPTER 12 BY NIMCYLUV UNCLE NE CHAPTER 12 BY NIMCYLUV Www.bankinhausanovels.com.ng Kafin ta ƙarasa inda Jalal yake tsaye ta yanke jiki ta faɗi kanta ya bugo da jikin bango,dake bata hayyacinta yasa ta ƙara zabura ta miƙe tsaye suna nan still a gabanta sun kasa koda ƙwaƙƙwaran mutsi,ganin da gaske downstairs take niyyar yi yasa Abbou faɗin “Muhammad do something,kamar bata hayyacinta”bayanta Jalal yabi lokacin harta kai ga sauka dwonstrais tana ƙoƙarin fiyewa daga cikin gidan,da sauri cikin gudu² ya mara mata baya,tana ƙoƙarin ficewa yay saurin saka ƙafa ya taɗeta tayi baya zata faɗi yaya saurin tareta ta faɗa jikinsa, Murmushi kawai yay lokacin da yaga ta zabura zata ƙwace daga jikinsa, kokawa suka shigayi da ita ganin da gaske tana ƙoƙarin fin karfinsa yasa saka hannu ya ɗagata cak, dai-dai lokacin Abbou ya sakko, Aryan da Irfan suka fito daga part ɗinsu,da sauri su Mameey suka fito,gaba ɗaya suka tsaya a parlour’n suna kallon ikon Allah, Abbou ne yace “Muhammad take her into your room”bab…