UNCLE NE CHAPTER 11 BY NIMCYLUV

UNCLE NE CHAPTER 11 BY NIMCYLUV
UNCLE NE CHAPTER 11 BY NIMCYLUV                  Www.bankinhausanovels.com.ng  Me yasa kake damun kanka Alhaji khamal?na gaya maka komai ya huce kuma yanci gaba da riƙe Nihila as my daughter”kallonsa kawai Alhaji khamal kafin yace “ina jin kamar ban zame maka amini na gari ba,na cuceka cutar da bai dace amini yaywa amininsa ba,na cuci kaina na cuci baby,dan Allah dan Annabi kayi hqr ka yafemin Wlh bana jin daɗi zcyta babu daɗi,gani nake kamar kana riƙe dani kana jin haushina kamar kana gaba dani” ya faɗa idanunsa cike da hawaye, girgiza kai Abbou yay yace “kada ka damu gareni komai ya huce komai da sanadinsa Allah ya rufa mana asiri baki ɗaya” da Ameen Alhaji khamal ya amsa jiki kuma a sanyaye ya ƙara yiwa Abbou gaisuwa kana ya bar gida zcyarsa babu daɗi,shima Abbou juyawa yay ya shige cikin gida kai tsaye upstairs, Mameey na shiga lambun ta hangesa can kusa da ƙorama ya zura ƙafafunsa ciki yana ɗan wasa da ruwan yayinda idanunsa suke kallon cikin ruwan amma a zahirance bawai ruwan yake…