UNCLE NE CHAPTER 10 BY NIMCYLUV UNCLE NE CHAPTER 10 BY NIMCYLUV Www.bankinhausanovels.com.ng A gsky lamarin aƙwai abun dubawa,ina yare na haifi ɗa a kirasa da shege,nikam ba zan iya wannan ɗan yan aikin ba,cin amana ido biyu”zubewa nayi a ƙasa tare da dafa ƙafafunsa ina kuka kamar raina zai fita nace “ka taimake ni,kayi min rai babu wanda zan iya tunkara da buƙata ta sai kai,kai ne ka cancanta da kazama uba ga ɗan da zan haifa,bana da wani ƙata kuma burina bai huce ɗan da zan haifa ya samu kyakkyawar mu’amala a wajan Jalal ba,a yanzu burina bai huce na sama yarinya mace ma wacce zan haɗa ta Jalal domin ya zama garkuwa gareta,ina da tabbacin bazai taɓa bari jinina ya hulaƙanta ba sai iya rasa komai akan ya rasa ɗan dana haifa,kaga idan har Jalal na raye Lamir bazai taɓa samun nasarar cutar da ita ko shi ba,dan Allah ka taimaka min Please” na ƙare maganar ina ƙara sautin kuka na,shuru Alhaji khamal yay,ban san mene yake tunani ba sai kawai naji yace ya “amince amma bisa sharaɗi guda”da sauri nace masa …