TAWA TA SAMENI CHAPTER 7 BY HALIMA ABDULLAHI K/MASHI

TAWA TA SAMENI CHAPTER 7 BY HALIMA ABDULLAHI K/MASHI
TAWA TA SAMENI CHAPTER 7 BY HALIMA ABDULLAHI K/MASHI Www.bankinhausanovels.com.ng  MUN TSAYA  duk yanda kika so ki san halinshi ba zaki iya ba mutum ne mai ban alajabi na wuce ina dariya,na sanar da mama aikin da yayanmu ya sani tace to na bar wankan naje na gyara mishi dakin zatayi ma su jamila in na dawo sai nayi nima nace to na shiga dakin yayanmu sai yau na yima dakin kallon tsaf,leather sit ne kujerun shi bakake ne masu girma setinau sai kayan wuta kafet da labulaye jajaye dakin sai kamshi yak nan na soma da bedroom din katuwar katifa irin wadda ba asa ta a gado din nan ce sai hanga na kayan sakawa a saman hangar akwatuna ne saiti biyu na dubi hangar rataye da kaya jibge a kan katifar ma duk kaya ne dai dai ko ina Www.bankinhausanovels.com.ng kwashe masu datti nayi a cikin wani dogon kwando irin na zuba kayan na gyara uwar daki tsaf sannan na koma falo shima nayi mishi aiki sosai na goge electronics din komai yayi tsaf sannan na dauko turaren daki na feshe ko ina na kulle dakin,na ka…