TAWA TA SAMENI CHAPTER 3 BY HALIMA ABDULLAHI K/MASHI

TAWA TA SAMENI CHAPTER 3 BY HALIMA ABDULLAHI K/MASHI
TAWA TA SAMENI CHAPTER 3 BY HALIMA ABDULLAHI K/MASHI Www.bankinhausanovels.com.ng  MUN TSAYA  matsalar baba da mama daya shine rashin haihuwa har wannan lokacin mama ta fishi damuwa shi ko ko a jikinshi yace Allah baya barci a gefen mama ita ma tana taimakawa yan uwanta dama tuni daga dagaci har liman sun keta hazo sannan angyra gidansu tsohuwa Amina(kakata) sun kaita ita da abokiyar zamanta harda yayyan babana,su mama dai kowa a kauyen ya gama zuwa a cikin iyaye da yayye sannan suma suka je ita da babana.kowa yaje sai ya roka masu Allah ya basu haihuwa har cikin dangi sun fara korafi gami da nuna masa ya kara aure ita ko tsohuwa Amina macece mai nagarta da ibada da yarda da kaddara don haka itace mai tsawatarwa sauran yan uwanta da kannen alh idi (wato babana)takan mika lamarinta ga Allah don haka kullum ma tana yi masu addu,ar Allah ya basu yaya na gari masu albarka,shekaru goma da aurensu ZAMU TASHI  Mamana da babana sun dawo ummara ta dawo da jinya mai tsanani bayan jin jiki da jinyar as…