TAKOBIN DAUKAKA CHAPTER 1 BY MANSUR USMAN (SUFI) TAKOBIN DAUKAKA CHAPTER 1 BY MANSUR USMAN (SUFI) Www.bankinhausanovels.com.ng Saurayi ne kyakkyawa na gaban kwatance ke ta * faman tafiya a cikin Kasaitacciyar kasuwar birnin, . Yana sanye da tufafi riga da wando wadanda aka sana’anta su da fatar damisa, hatta takalmin dake kafar sa anyisa ne da fatardamisar. — A hannun sa yana rike da wata doguwar sanda, kallo daya zaka yiwa saurayin ka fahimci cewa yakasance GWARZON MAYAKI, Www.bankinhausanovels.com.ng Saboda da kirar karfi da suka bayyana a tare dashi, : ‘Babban abinda yakara fito da kyawun sa shine zarazaran gashin kansa daya zuba izuwa kan kafadun sa da kasumbar sa gemun sa bakaKe sidik, Haka dai saurayin ya cigaba da tafiya a cikin kasuwar babu sassauci, – Lokacin daYA shafe tsawon rabin Sa’a yana wannan tafiya a dai dai wannan lokaci ne saraaniyar dake mulkin birnin ta fito yawon shakatawa tare da dakaru masu tsaron lafiyar mutum dubu biyar. Duk inda sarauniyar ta durfafa a kasuwar sai kaga jama’‘a sun dare sun…