SHU’UMIN NAMIJI CHAPTER 1 BY FATYMA SARDAUNA
Www.bankinhausanovels.com.ng
Wani irin gudu black colour car Æ™irar RANGE ROVER ke falfalawa akan babban titin dake cikin garin *ABUJA* …+
Gaban wani irin makeken gate motar ta tsaya, minti kaÉ—an kuma ta soma wani irin Æ™ara kamar zata cire kunnen maisaurare, cikin mintuna Æ™alilan maigadi da jikinsa ke rawa ya wangale makeken gate É—in, da gudun bala’i ya cinna hancin motar tasa ciki, daga yanayin yanda yayi parking kaÉ—ai ya’isa nusar dakai cewa wanda ke cikin motar, cike yake da iskanci haÉ—i da zallan taÉ“ara… Duk yanda naÆ™osa wanda ke cikin motar yabayyana nasamu damar É—auko muku hoton fuska da surarsa amma abun yaci tura, domin dai shegen Æ™in fitowa yayi bare nasamu ganinsa…….1
15 minutes ya kwashe cas batare daya sanyo kansa waje ba, a hankali yasako Æ™afarsa waje wacce ke É—auke da tsadadden black canvas mai É—auke da fararen igiyoyi a samanta, a hankali yagama fito da duka jikinsa daga cikin motar, Masha Allah !! shine abun dana furta lokacin dana gama sauke idanuna akan shi, kyakkyawa ne ajin farko, haÉ—aÉ—É—en matashi maiji da kyau haÉ—i da zallan kuÉ—i uwa uba hutu, fari ne tas banda sajensa dakuma tulin gashin kansa babu abun dayake baÆ™i ajikinsa,, saurayi ne mai cikar zati da kuma haiba, yana da cikar sura dakuma Æ™aƙƙarfan jiki, kallo É—aya zakai masa kafahimci cewa mutum ne ma’abocin yin gym, kyakkyawar fuskarsa tana É—auke da yalwatattun idanu masu É—auke da brown eye balls acikin su, sannan kuma yana da dogon hanci gwanin burgewa, bakinsa kuwa É—an Æ™arami ne, mai É—auke da Æ´an saffa saffan laɓɓa light pink colour, gashin girarsa dana idanunsa a yalwace suke tamkar dai wanda yayi Æ™ari, wani irin haÉ—aÉ—É—en sajene yayi mawa fuskarsa Æ™awanya, wanda kuma haddashi yaÆ™ara wa fuskar tasa kyau, jikinsa kuwa gaba É—aya a murÉ—e yake, sanye yake da White t-shirt fara Æ™al Æ™al da’ita, yayinda wandon jikinsa yakasance black pencil jeans wanda ya kamasa sosai, sai Æ™afarsa dake sanye da black canvas, kunnensa kuwa saÆ™ale yake da earpiece, da’alam dai Æ™iÉ—an sa yake sha,, yayi matuÆ™ar kyau sosai, fuskarsa tana É—auke da wani asirtaccen murmushi mai Æ™ayatarwa da burgeqewa,, hanunsa riÆ™e da car key É—insa yadoshi wani haÉ—aÉ—É—en gini, dake cikin harabar babban gidan nasu, da’alama dai nanne babban falon gidan…..
Wata haÉ—aÉ—É—iyar Farar Mata wacce bazata wuce 47 years ba ke zaune akan É—aya daga cikin haÉ—aÉ—É—un kujerun falon, tasha ado cikin wani irin danÆ™areren lace mai kyau da tsadar gaske, a zahiri idan kaganta zakai zaton batawuce 35 years ba, bakomai yasanya hakan ba fa ce tsananin hutu dakuma tsantsar jindaÉ—i da yabayyana ajikinta wanda hakan ya É“oye asalin shekarunta,, iya gwala gwalan dake sanye a wuyanta haÉ—i da kunnenta, kaÉ—ai ya’isa ya tabbatar maka dacewa itaÉ—in baÆ™aramar mai tarin dukiya bace…. Da wani irin fito yashigo cikin falon yanayi yana kaÉ—a makullin motarsa dake saÆ™ale cikin yatsarsa manuniya,,
“Hello Mom “
saurayin yafaÉ—a cikin unigue voice É—insa…
Murmushi wacce aka Æ™ira da suna Mom tayi haÉ—e da cewa ” Your Well Come My Son”
Bai amsa mata ba saima zama yayi akan kujeran dake kusa da’ita yana mai yunÆ™urin cire takalman dake Æ™afansa……
*((Wannan salon na dabanne My Fans kubiyoni domin jin wanene *SHU’UMIN NAMIJI !!* *wayeshi ? menene halinsa ? wace gwagwarmaya za’a tafka ? Saikun biyoni zakusan komai, takunce dai Mrs Sardauna, kada kumanta wannan labarin yasha banban da sauran…. ))*Inakaje ne wai *ΖAID* tunsafe rabon dana saka acikin idanuna ?” Mom tatambayeshi,
É—an taÉ“e bakinsa yayi haÉ—e da cewa “aiki ne yaimin yawa a office, Labisat takawomin abinci.. ” yanakaiwa nan a zancensa yasakai yafice daga cikin falon…. Murmushi kawai Mom tayi domin tafahimci cewa Shu’umanci’n Zaid É—inne yatashi….1
Wani irin haÉ—aÉ—É—en gini naga Zaid yanufa, wanda yake can gefe da makeken lambun gidan, key yasanya haÉ—i da buÉ—e wata Æ™ofa, wani irin haÉ—aÉ—É—en falo mai masifar kyau Zaid yashiga wanda nake tunanin nanne mallakinsa, Masha Allah, falo ne daya amsa sunan sa falo, cike yake da abubuwan more rayuwa, kujerune irin leather sit É—innan farare Æ™al Æ™al zube a tsakiyar falon, yanda kujerun suke da haske kaikace ba’ataÉ“a hawansu ba,, tsakiyarsu kuwa wani haÉ—aÉ—É—en brown chanies carpet ne shumfuÉ—e mai taushin gaske, wasu irin Æ™awatattun curtains brouwn colour ne suka taimaka wajen sake bayyana kyawun falon, duk da cewa bawani tarkacen kayan Æ™yale Æ™yale bane a falon, amma hakan bai hana falon yin kyauba, kallo É—aya zakamawa cikin falon katabbatar cewa mamallakin wannan katafaren falo, baÆ™aramin É—an gayu bane,, tundaga falo Zaid yasoma cire rigarsa yawurga kan kujera, yana tafiya yana cire wandon jikinsa ahaka ya isa cikin haÉ—aÉ—É—en bedroom É—insa, saida yacire duk wani kayan jikinsa, kafun ya shige cikin bathroom É—insa, koda na leÆ™a cikin bathroom É—innasa saida nayi tsananin mamaki, wai ace banÉ—aki aka kashemawa kuÉ—i haka tamkar wani fadan shugaban Æ™asa ? hmmm ALLAH yakyauta….
Fitowa yayi É—aure da towel a Æ™ugunsa, yayinda jikinsa ke jiÆ™e da ruwa, gaban makeken dressing mirror É—insa dake cike da mayukan shafa haÉ—i da turaruka kala kala yanufa, saida yatsane ruwan jikinsa, kafun yasoma murza tsadadden lotion É—insa akan haÉ—aÉ—É—iyar fatan jikinsa,, komai dai cikin tsanaki yakeyi harya kammala,, riga da wando yakuma sawa, saidai wannan karon Blue colour garesu, sun kuwa matuÆ™ar amsar jikinsa,, Wayarsa Æ™irar iphone 11 pro max ne tasoma ruri alamar shigowar Æ™ira,, harta katse Zaid bai É—auka ba, wani Æ™iranne kuma yasake shigowa,, É—an Æ™aramin tsuka yaja haÉ—i da nufar inda wayar take,, Zee shine sunan dake yawo akan screen É—in wayar, picking call É—in yayi haÉ—i da kara wayar akan kunnensa batare da yace komaiba, “Hello Baby !! zee tafaÉ—a cikin wata irin shaiÉ—aniyar muryarta, É—an Æ™aramin murmushi yayi haÉ—e dacewa “Ya’akayi ne Zee ?” jin abun dayace yasanya Zee sake gyara zama haÉ—e da Æ™ara kashe murya tace ” Ina guest house É—inka pls Baby kazo… ” Okay ” yafaÉ—a a taÆ™aice haÉ—e da kashe wayar yacusa cikin aljihun wandonsa,, knocking Æ™ofar É—akinnasa akashiga yi, cikin muryan faÉ—a faÉ—a yace “Uban waye ke bugamin Æ™ofa kamar yasamu falon Ubansa ?” Labisat dake tsaye riÆ™e da tire É—in abinci ahanunta, taturo baki gaba haÉ—e da cewa “Bro nice fa, abincinka nakawo ma ka” tsaki yakuma ja haÉ—e da cewa “Oya maidashi fita zanyi, innadawo nazo naci ” sumi sumi haka Labisat tajuya da abincin…..
Wata haÉ—aÉ—É—iyar Blue car yashiga haÉ—e da bata wuta yafice daga cikin gidan…..
Kaitsaye G.R.A yanufa inda acan guest house É—inshi yake, yana zuwa maigadi ya wangale masa gate yacusa motar tasa ciki……
Jin tsayuwar motar shi yasanya Zee tashi da sauri tanufi hanyar fita daga falon, da sassarfa taje tafaÉ—a jikinsa haÉ—e da goga masa breast É—inta, cikin kirsa tace ” sannu da zuwa babyna,, wannan munafukin murmushin nasa yayi mata haÉ—e da cewa “Ƴan Mata yakike ?” “lafiya Æ™alau ” tabashi amsa daidai lokacin dasuka Æ™araso cikin katafaren falon,, janyeta yayi daga jikinsa haÉ—e da zama akan É—aya daga cikin kujerun falon ” Kawomin ruwa ” yafaÉ—a daidai lokacin daya cire rigar jikinsa,, cike da kwarkwasa Zee tamiÆ™e haÉ—e da É—auko masa goran ruwan faro acikin friedge,, karÉ“a yayi yakafa bakin gorar abakinsa, tas yashanye ruwan haÉ—i da cilli da goran ruwan hanu yamiÆ™a ma Zee akan tataho gareshi, aikuwa dama jira take dan haka taÉ“alle duka aninayen gaban rigarta, take manya manyan breast É—inta suka bayyana,, kansa yanutsa acikin breast É—inta, bayan yayi mata masauÆ™i akan cinyarsa, cikin salo yacire mata gaba É—aya rigar dake jikinta, hatta breziya bai barmata ba, bakinsa yaÉ—aura akan nipples É—inta, yashiga yi musu wani irin kalan tsotso yayinda hanunsa, ke kan bayanta yana shafawa ahankali, tuni Zee taÆ™ara rikitasa da salonta, É—aukarta yayi caÉ—ak suka nufi bedroom, kwantar da ita yayi flat akan gado, bayan yacire komai najikinta, yanda yake wasa da’ita kaÉ—ai yasanya Zee ficewa acikin hayyacinta, domin Zaid Æ™wararrene awajen iya sarrafa mace,, cikin mintuna Æ™alilan Zaid da Zee suka faÉ—a duniyar ashsha duniyar Mazinata, (Ya Allah kakaremu daga aikata Zina Ameen)…….
*****
*ZARAH ! ZARAH !!* wata mata dake zaune kan tabarma keta kwaÉ—a gira,, “Na’am” wacce aka Æ™ira da suna Zarah ta amsa tana mai fitowa daga cikin wani É—aki,, wata kyakkyawa matashiyar budurwa wacce bazata wuce 20 year ba tabayyana gaban wannan matar da ke aikin Æ™waÉ—a Æ™ira, cike da girmamawa tace Inna gani,, “Au dama tunÉ—azu kinajina iskancine yahanaki amsa Æ™irannawa kome ?” matar tafaÉ—a tana mai gallamawa yarinyar dake duÆ™e a gabanta harara,, cikin tausasa murya Zarah tace “Kiyi haÆ™uri Inna wallahi, banjiki bane inacan ciki ina shirin makaranta, yau muna da lecture’n safe banso na makara ” “Uwar Lecture kuke dashi da ubansa, inkinga kinfita agidannan to wallahi kinga mamin aiki nane ” Inna tafaÉ—i haka tanamai tsakace haÆ™oranta da tsinken dake riÆ™e a hanunta,,,, cikin sigar lallami Zahra tace “Dan Allah Inna kiyi haÆ™uri idan nadawo sainayimiki duk abun dakike so ” “Zaki tashi kisoma aikin dana saki ko kuwa saina mangareki banza mai kama da aljanu ” Inna tafaÉ—a cikin faÉ—a , cikin sanyin jiki Zahra tatashi daga gaban Inna…. Wanke Wanke tafarayi sannan tayi sharan tsakar gida dana É—aki,, saikuma hurawa Innar wuta, koda takammala aikin nata har 9 tayi, sam bataso ace yau tayi latti ba domin kuwa suna da lecture 8:00am, shikenan yauma lecture’n Sir Adam yasake wuceta kamar dai yanda yawuce ta wancan satin….. hijab É—inta mai launin ruwan Æ™asa tasanya, haÉ—e da saÉ“a jakarta a Æ™afaÉ—anta, fitowa tayi tasamu Inna nazaune, bakin murhu tana É—umamen tuwo, “Inna nizan wuce makaranta ” Zahra tafaÉ—a,, “To uwar Æ´an boko saikin dawo, aikin kenan bacas ba as saidai zuwa makaranta, da Mijin aure kika fito dashi, kikayi aure aida nahuta da wannan wahalar taki ” Inna tafaÉ—a cike da bala’i.. Itadai Zahra batasake ce da’ita Æ™alaba, tasakai tafice daga cikin gidan, tana fitowa Æ™ofar gida, zazzafan hawaye suka gangaro daga cikin idanunta, dasauri tasanya hanu tashare hawayenta, kana tacigaba da tafiyarta………
nayi mistake nasa guest house É—in Zaid na G.R.A, to ba G.R.A zansaba mistake ne, guest house É—in Zaid na Maitama ne ba G.R.A )
+
Har takawo bakin titi bata samu abun hawa ba, gashi yau antashi da wani irin zafin rana, duk da cewa taran safe ne amma hakan baihana ranan bayyana zafin taba, tsaye tayi abakin titi tanamai Æ™aremawa motoci da mashunan dake wucewa akan titin kallo, har izuwa yanzu mai adaidaita sahu ko É—aya baizo yagil ma akan titin ba, takusan minti 12 tsaye a wajen kafun tasamu wani mai adaidai ta yaÉ—auke ta, kaitsaye babban jami’an da take karatu suka nufa…. Kamar koda yaushe abakin titi tace mai adaidaita ya sauÆ™eta domin dokace ba a shiga jami’an da motar haya, saidai idan motar kanka kokuma machine, nanma saidai in mallakin mutum ne… ÆŠalibai ne iri da kala ke gudanar da harkokinsu acikin makaranta, wasu na hira da samari wasu kuwa na karatu, kamar dai yanda kukasan Æ´an jami’a keyi,, kaitsaye tanufi gindin wata Æ™atuwar bishiya wanda anan Æ´an course É—insu ke tare, da’alama dai fitowarsu kenan daga lecture…. Da sallama É—auke a bakinta taÆ™arasa garesu, bako wanne daga cikinsu bane suka amsa sallaman nata ba sai Æ´an tsiraru, wasu ko da kallon banza suka rakata,, musamman ma Æ´an matan dake wajen, koka É—an hakan bai dameta ba domin dai hakan ba sabon abu bane a wajenta, musamman ma idan tayi la’akari cewa ita da su É—in akwai banbanci, domin dukansu Æ´aÆ´an manya ne itakuwa Æ´ar talaka ce futuk, shiyasa ma koda wasa bata yunÆ™urin haÉ—a kanta dasu,, zama tayi a gefen Aminiyarta Husna… ” Yauma saida kikasakeyin missing lecture, anya kuwa Zahrah wanan exam É—in da zamuyi baza’a samu matsala ba ?” Husnah tayi maganar fuskarta É—auke da damuwa,,
ajiyar zuciya Zarah ta sauÆ™e, haÉ—e da cewa ” Bansan yazan yi ba Husnah wallahi dole ce take sawa nayi latti gashi unguwarmu a kwai Æ™arancin abun hawa ” Zahrah ta Æ™are maganar daidai lokacin da take ciro wani hand out a jakanta, “shikenan mukoma gefe saina koyar dake abun dana gane, domin ni wallahi lecture É—in Mr Adam sam bana ganesa ” Husnah tafaÉ—a tana mai yunÆ™urin miÆ™ewa tsaye…. Duk da cewa tazo latti amma tafahimci darasin da Husnah takoyar da’ita, tamkar ma tananan akayi…….
Basu suka kammala lectures É—in dasuke da shiba harsai 5 pm, a gajiye take liÆ™is uwa uba ga yunwa dake Æ™waÆ™ulan cikinta, rabonta da abinci tun 10 am nan ma Husnah ce tasaya musu snacks da drinks a Cafeteria, É“atare da ta tsaya wani abu ba tashiga Adai dai ta sahu tayi yo gida…
*MAITAMA*
Zaid da Zee kuwa ayar su suka sheÆ™e sosai, domin Zee har kuka saida tayi mawa Zaid, wanda hakan kuma ba baÆ™on al’amari bane wajensa, domin sau da dama idan yayi sex da Zee tofa saitayi masa kuka, na azaba ko na daÉ—i wannan ne kuma baisani ba,, tsaye yake agaban dressing mirror dagashi sai towel É—aure a Æ™ugunsa, hankalinsa gaba É—aya yana kan busar da gashinsa da yakeyi da hand dryer, Zee dake kwance akan makeken gadon É—akin shame shame, kuwa Æ™ura masa idanu tayi, itakam Allah yasani, Zaid yana matuÆ™ar burgeta, tanajin son gayen har cikin zuciyarta, saidai tasan cewa ko sama da Æ™asa zasu haÉ—e, Zaid bazaitaÉ“a auren ta ba, saidai tana godemawa Allah ahakan ma daya bata daman raÉ“ansa, domin raÉ“an Zaid ma sai mai sa’a, kuma sai macen da ta amsa sunanta mace Æ´ar gayu da aji….
Tsab yagama shiryawa haÉ—e dayi mawa kansa feshin turare mai daÉ—in Æ™amshi,, Car key É—insa ya É—auka haÉ—e da wayarsa, hanu yasa acikin aljihun wandonsa, kuÉ—i ya ciro bandir É—in Æ´an dubu dubu, ya cillamawa Zee akan cinyarta, batare da ya kalleta ba yace ” Kada ki tafi sai kin kimtsamin gado na ” yanakaiwa nan azancensa, yasakai yafice daga cikin É—akin bakinsa É—auke da fito,,, a maimakon Zee taji haushin yanda yamata, saima murmushin da tayi haÉ—e da lumshe munafukan idanunta, afili ta furta cewa “Allah kamallakamin Zaid amatsayin mijina”…..
Tundaga Zauren gidan nasu ta ke jiyo tashin muryan Inna dana Baffa da’alama dai sana’artasu ta kullum sukeyi wato faÉ—a,, shahada kawai tayi tadoshi cikin gidan, domin dai tasan tana shiga tofa kanta faÉ—an zai dawo… Aikuwa a rubuce yake tana sawo kai cikin gidan, Inna ta ce “Kekuma uwar gantali saiyanzu aka tashi daga makarantar ?” cike da ladabi Zahrah ta rusuna haÉ—e da cewa ” Baffa ina wuni “….”Daban wuni ba zaki ganni ? nace daban wuni ba zaki ganni ?? Baffa yakuma faÉ—a cikin tsawa, kai kawai zarah ta girgiza haÉ—e da nufar É—akinta,, kwanciya tayi luf akan Æ´ar katifanta, zuciyarta cike da tunanin halin rayuwa dakuma yau da kullum….
Koda Zaid yabaro guest house É—insa bai zarce ko’ina ba sai wani babban Club É—in dake cikin garin abuja, makeken Club ne mai kyau da tsaruwar gaske, irin Club É—in nan ne daba kowa ke zuwanshi ba sai wane da kuma É—an wane, Club ne na manyan guys, da kuma manyan Æ´an mata, kamar Æ´aÆ´an shugaban Æ™asa da sauransu, amma idan dai har kai ba wani bane kuma ubanka ba kowa bane to fa baka isa shiga wannan haÉ—É—É—en Club É—in ba, Zaid kuw yamaida wannan Club É—in kamar É—akin baccinsa, domin kuwa zaiyi wuya ace ya kwana É—aya baijeba…
Zama yayi akan É—aya daga cikin kujerun da aka Æ™awata tsakiyar Club É—in dasu, yana zama wata ma aikaciyar Club É—in tanufu inda yake hanunta É—auke da tire na glass wanda samansa ke É—auke da glass cup guda biyu, da kuma zungureren tsadaddiyar kwalban giya, kasancewa duk wani ma’aikaci dake cikin hotel É—in yasan, abun da Zaid É—in ke sha idan yazo wajen… Duk yanda ma aikaciyar Club É—in nan ke kwarkwasa Zaid baiko É—aga idanunsa ya kalleta ba, domin shi baimaga macen dazai kula ba kaf cikin Club É—in, balle kuma ita banza mai aiki…. Cike da nutsawa Zaid yakafa kansa ya kwankwaÉ—i giya son ransa, saida yayi tatul tukun yabar cikin club É—in, bayan yayi waya da Asmee Æ´ar wani minister dake cikin Naija, cewa tazo ta samesa a guest house É—insa……
*WAYE ZAID ?*
Zaid tantirin Mazinaci ne kuma É—an giya, uwa uba baida mutumci ko Æ™aÉ—an, sannan kuma komai kayi masa baka burgesa, Zaid yana da Munanan halayya, Zina shine babban ciwon daya riga yayi mawa jiki da zuciyarsa Æ™awanya, Zaid Mazinaci ne na Æ™arshe, iskancin sa yake zubawa babu mai hanasa, domin dai iyayensa sunriga da sungama shagwaÉ“asa, bayajin maganan uban kowa, duk wata haÉ—É—É—iyar mace wayayya dake cikin garin Abuja babu wacce batasan Zaid ba, domin iskancinsa ya shahara yayi Æ™arfi, kasan cewarsa kyakkyawan saurayi mai wanka da naira, yasanya wasu Æ´an mata ke matuÆ™ar Æ™aunarsa, sannan kuma suke burin mallakansa, amma saidai sama yayiwa yaro nisa babban ma saidai kallo….Alhaji Ma’aruf Chanji* shine sunan maihafin Zaid, Babban mutum ne da ake da mawa dashi acikin Nigeria, yana da kuÉ—i sosai, sannan mutum ne mai kyautatawa na Æ™asa dashi, bashi da rowa ko kaÉ—an, matarsa É—aya *Hajiya Safara’u* kuma itace ma haifiyar Zaid, daga Alhaji Ma’aruf har Hajiya Safara’u shuwa arab ne, Allah yayi musu baiwar kyau ga dukiya, shekaransu biyu da Aure Allah ya azurtasu, da haihuwan É—a Namiji, wato Zaid, Zaid dai kyakkyawan gaske ne, domin tsananin kyawunsa ke sawa yake shiga ran jama’a, Zaid tun yana Æ™arami yataso da wani irin Shu’umanci, ga mugunta, haka zalika baruwansa da shiga harkan kowa, hatta iyayensa kuwa, gaisuwa kawai keshiga tsakaninsu, duk yanda suka so yasake dasu amatsayinsu na mahaifansa, amma abun yaci tura, Sosai Iyayen Zaid ke nuna masa tsananin Æ™auna, da tattali, asalin sana’ar Alhaji Ma’aruf shine Chanjin kuÉ—aÉ—e, yayi Æ™aurin suna a sana’ar, sannan kuma yatara maÆ™udan kuÉ—aÉ—e, ganin harkan nasa natayin gaba dukiyarsa na Æ™ara yawa, yasanyashi tattarawa yakoma America da zama, can ya cigaba da business É—insa, duk ko yanda yaso Hajiya Safara’u tabiyo sa America suzauna Æ™iyawa tayi, saidai Zaid yayarda yabi mahaifinsa, inda a can yasoma karatun sa,, Zaid yanada shekaru goma a duniya mahaifiyarsa ta haifa masa Æ™anwa maisuna Labisat, Labisat dai kyakkyawar yarinyace suna kama da Zaid, saidai a gaskia Zaid yafita kyau sosai, domin idan kaga Zaid zakai tunanin ba É—an Nigeria bane,,,, acan America mahaifin Zaid kasuwancinsa kawai yasa a gaba, amma sa’i da lokaci yana zuwa Nigeria duba iyalansa,, Yanayin yanda yake gudanar da kasuwancinsa a America yasanya bashida wani kyakkyawan lokacin da zai kula da É—ansa wato Zaid, kullum Alhaji Ma’aruf idan yafita office baya dawowa sai dare, shikuwa Zaid rayurwasa yakeyi da turawan abokansa, wanda yayisu acikin school É—in dayake, kunsan dai su turawa, babu wani abun daya damesu iskanci sun maidashi kamar ruwan sha, domin dai dayawansu ba addinin Allah suka sani ba balle su kiyaye, tun Zaid na da shekara 17 yafuskanci abokansa na school suna neman mata, shikuwa sam alokacin mata basa gabansa, duk da kuwa cewa suna kawo masa tallen kansu, amma baya sauraransu, duka abokan Zaid turawa ne, sai mutum É—aya wato *ABID* Abid cikekken É—an Nigeria ne cikin garin Abuja shima gidansu yake, sannan babansa shine Minister’n Man Fetur na Nigeria gaba É—aya, Abid hatsabibin É—an iska ne kuma tantiri domin kuwa tun yana Æ™araminsa yasan yanda zai jagwalgwala mace, Zaid da Abid a bota suke sosai, domin jininsu yazo É—aya,, duk da cewa Zaid yana da Æ™arfin sha’awa amma bayabin mata, saidai wani zubin yakan É—an mawa mace kiss da dai sauransu,, lokacin da Zaid yake matakin lavel 2 na degree É—insa lokacin yana da shekara 21, Allah ya jefomasa Æ™addaransa kuma Hargitsi mafarin halakarsa,,, wata rana sunje yawon shaÆ™atawa shida saiÉ—anun abokansa, ya haÉ—u da wata Æ´ar iskan baturiya mai suna Nicky, abun daya fa ra É—aukar hankalin Zaid game da Nicky shine kyawu da surarta, Nicky irin fitinannun matan nanne, shu’umai wanda idan suka É—iga tsamansu akan abu tofa sai sun sameshi, tunda Nicky tayi ido huÉ—u da Zaid gaba É—aya hankalinta yatashi, domin kuwa Zaid yayi mata hundred percent, bawani É“ata lokaci tabayyana masa soyayyarta a gareshi, Zaid kuwa dake É—an izza ne saiya soma ja mata aji,, daga Æ™arshe dai daya tabbatar da cewa itaÉ—in bata bibiyar maza sai ya amsa soyayyarta suka cigaba da shan love É—insu,,+
Watarana Zaid yana kwance a É—akinsa, sai ganin Nicky kawai yayi sanye da wani irin É—an iskan kaya wanda yabayyana komai na surarta a fili, ganin da yayi mawa Nicky a haka baÆ™aramin É—aga masa hankali yayiba, wata irin sha’awa yakeji mai É—aga hankali, koda Nicky tafahimci haka saita yi amfani da damanta tasake ruÉ—a Zaid da irin salonta, jawo Nicky yayi jikinsa yashiga sun batarta tako ina, a rannan sheÉ—an yaribaci Zaid har yakusanci Nicky, tun da yake a duniya baitaÉ“a sanin ya daÉ—in Sex yake ba sai awannan ranan, baisan ya Æ´a mace take ba shidai kallon su kawai yake, amma sai gashi yau yasani,, wani irin gamsuwa Nicky tasamu da Zaid a ranan wanda bata taÉ“a samun irin shi da ga wani É—a Namiji ba,, tundaga Wannan rana Zaid yazama mashahurin É—an iska kullum yana tare da Nicky suna aikata Zina, arana sai Zaid yayi Sex da Nicky sau Biyar,
Zaid mutum ne mai Æ™yan Æ™yami, shiyasa kwata kwata baya neman sauran matan turawa domin yasansu kowa buÉ—e ma Æ™afa suke yashige,, Nicky ce kaÉ—ai abokiyar watsewarsa, itama dan yafuskanci cewa bata mu’amala da kowani na Miji ne, sannu ahankali Zaid yasoma shan giya, koda Abid yafuskanci cewa abokinnasa ya soma baza iskancinsa, sai yasake haÉ—asa da wasu Æ´am mata gangariya, aikuwa Zaid baiÆ™iba, nanfa iskancinsa yaci gaba da tumbatsa, haryazo ya fi Æ™arfin Nicky, Ƙaurin isknacin Zaid har yaÉ—ara na abokansa,domin ko Abid yanzu Zaid yafisa sanin kan mace da kuma iya iskanci,,,, duk wannan halin da Zaid ke ciki Dadynsa Alhaji Ma’aruf baisaniba, yanacan yasa harkan kuÉ—insa a gaba, yakuwa mallaki dukiya masu mahaukatan yawa,, akwana atashi Zaid ya kammala degree É—insa, cikin ikon Allah kuwa yasamu kyakkyawan result, domin dai yanada Æ™oÆ™ari sosai, iskancinsa baisa yadaina karatu ba,, bawani É“ata lokaci Zaid yawuce London domin yin masters É—insa acan, hmmmm zuwansa London yaÆ™ara masa iskanci sosai, shima Abid biyosa london É—in yayi suka ci gaba da zuba iskancinsu acan,, Zaid yazama tantirin shu’umi idan yaga mace matuÆ™ar tayi masa tofa saiyayi sex da’ita,, duk wannan tsawon shekarun da Zaid yaÉ—auka aÆ™asashen duniya, sauÉ—aya tak yazo Nigeria nanma satinsa biyu kacal ya tattara ya koma,,
Kwanci tashi Zaid yakammala Masters É—insa, take kuma wani Babban banki dake london suka nemi da yayi aiki dasu, sam bai amince da buÆ™atarsu ba, domin shi yafiso yayi kasuwanci, maÆ™udan kuÉ—aÉ—e Dadynsa yasanya masa wajen gina masa wani katafaren kamfani a London, shahararren kamfani aka gina masa na Æ™era takalma da jakakkuna new styles, masha Allah cikin Æ™anÆ™anin lokaci kamfanin Zaid ya shahara a faÉ—in duniya domin, kaya masu kyau da inganci suke bugawa,, Zaid yana karatu kuma yana kasuwancinsa harya kammala P.H.D É—insa, isakanci kuwa yaci uban na da,, wasa gaske saiga Zaid ya mallaki Company’s a Æ™asa she da dama, lokaci É—aya Zaid yayi wani irin mahaukacin kuÉ—i, baiyi Æ™asa a guiwa ba ya dawo Nigeria yakuma gina wani kamfani’n da ake Æ™era gyalelluka wato vails, tunda ya dawo Nigeria baisake komawa ko wacce Æ™asa ba, domin yaji Æ™asar tasa wato Nigeria tayi masa daÉ—i, company’s É—insa na Æ™asashen waje kuwa, yasanya amintattun mutanensa suna kula masa da su……
Cigan Labari…Haka Zaid da Asmee suka É“ata dare suna iskancinsu, basa ko tsoron Allah mahalicci,, haÆ™iÆ™a zuciyar Zaid ta bushe Æ™arau, baya ko tuna azabar da Ubangiji zaiyi masa, aduk sanda yaje garesa batare da ya tuba ba…….
+
Kasancewar yau basu da lecture sai 12 pm yasanya gaba É—aya aikin gidan itatayi shi, yayin da Inna ke kishingiÉ—e akan tabarma,, da bala’i Baffa yashigo cikin gidan ” Wallahi ni nagaji bazan iyaba ehe, ace akan yarinya kwara É—aya tol duk inda nagilma mutane zagina sukeyi, to bata saÉ“uwa, ke Zahrah inakike ne dan Ubanki ?” Baffa yaÆ™are maganar cikin hargowa, Zahrah dake cikin kitchine tafito jikinta a sanyaye domin tasan kwanan zancen,, “Lafiya kuwa Malam kashigo gida kana É“aÉ“atu ?” Inna dake kwance tatambayeshi, ” Kema kinsani ai akan wannan yarinyar ce mana Zahrah taÆ™i fito da Miji tayi aure, tananan koda yaushe cikin bulayin zuwa makaranta, makarantan da ba tsinana mata komai zaiyi ba, to wallahi nagaji, ko ina gulma ake wai nakasa riÆ™e amanar da É—an uwana yabani, naÆ™i aurar da yarinya nasata karatu, bayan nafi kowa tsanar wannan É—an iskan karatun da takeyi ” “Ke Zahrah !!” yaÆ™ira sunan Zahrah da kakkausar murya, batare da yabari ta amsa masa ba yaci gaba da cewa ” bazan iyawa zagin mutane ba, nabaki nanda wasu kwanaki ki fito da miji koda kuwa musaki ne na tattaraki nayi miki aure batare da wani kayan É—akiba, kije can ki Æ™arata ” Baffa nakaiwa nan a zancensa ya sakai yashige cikin É—aki, Inna tarufa masa baya,,, É—aki Zahrah ta koma haÉ—e da zama akan Æ´ar yalolon katifarta, ” ya Allah gani gareka kafi kowa sanin halin da nake ciki ya Allah kakawomin É—oki ” wasu zafafan hawayene suka shiga sauÆ™a daga kan fuskar Zahrah, maganar kenan koda yaushe Miji Miji, wai shin ina zata samo mijin da zai aureta ? tun da take a duniya Namiji É—aya ne yataÉ“a cewa yanasonta, kuma shima tundaga wannan ranan bata sake sashi acikin idanun taba, tayi imani cewa tana da tsantsar kyau da kuma sura, wanda zai iya janyo hankalin ko wani É—a namiji zuwa gareta, amma maiyasa babu wani Namiji dake kallonta ballan tana harya furta mata kalman so ? tayi mawa kanta tambayar da bata da amsa,, jin motsin Inna a tsakar gida yasa tayi saurin share hawayenta, haÉ—e da ficewa daga cikin É—akin, kuÉ—i Inna taciro daga kunkuminta, haÉ—e da miÆ™amawa Zahrah tace “Ungo maza kaima wa Ladidi mai adashe kice mata ga zubina na jiya ” “to” kawai Zahrah tace haÉ—e da nufar hanyar fita daga gidan, domin dai dama sanye take da hijab ajikinta, al’adar ta ce bata zama babu hijabi, saidai idan a É—akinta take….
Tafiya take tana kallon Æ™asa, yayinda hannayenta ke naÉ—e akan Æ™irjinta, da gudun gaske ya shawo kwanar saura Æ™iris ya doketa, Allah ne kawai yasa tayi saurin matsawa gefe,, parking motar yayi haÉ—e da leÆ™o kansa waje ta window’n motar ” Uh sorry Zahrah ina fata dai bantaka ki ba ?” É—an guntun murmushi tayi haÉ—e da cewa “A’a baka takani ba” wani irin shu’umin kallo yabita dashi haÉ—e da cewa “Ina zaki ne haka da tsakar rana ?” ” Aika zani ” Tabasa amsa a taÆ™aice,, “Okay shigo na rage miki hanya mana ” yayi maganar yana mai yunÆ™urin buÉ—e mata murfin motar, “A’a kabarshi kawai nagode” bata jirayi mai zai ceba tasakai tayi tafiyarta,, murmushi kawai Bash yayi haÉ—e da figar motarsa yayi gaba…..
*Wacece Zahrah ?*
Malam Adamu Muhammad haifaffen É—an jihar Yola ne, su biyu ne a wajen iyayensu shida Æ™aninsa Hayatu, Malam Adamu yakasance mutum mai mutumci da kuma karamci, Matarsa É—aya Zainab, Zainab, asalinta buzuwar Niger ce fatauci yashigo da mahaifanta Nigeria, Mahaifan Zainab dana Malam Adamu suna da kyakkyawan alaÆ™a kasancewarsu maÆ™otan juna, tun Zainab na Æ™arama Allah yasanya mata soyayyar Malam Adamu acikin zuciyarta, kasancewarsa kyakkyawan bafulatani, duk da dai tafisa kyau nesa bakusa ba, cikin ikon Allah Zainab nakai lokacin daya kamata ace anyi mata aure, iyayenta suka Aura mata Malam Adamu, zama sukeyi na lafiya da Æ™aunar juna,, watarana iyayen Zainab suka shirya don zuwa Niger, ahanyarsu ta zuwa sukai gamo da Æ´an fashi, suka harÉ“esu, sosai Zainab tayi kukan rashin iyeyenta, da Æ™yar dai Malam Adamu yasamu ya rarrasheta, akwana a tashi kwatsam ciki yabayyana ajikin Zainab, sosai sukayi murna da samun Æ™aruwa da Allah yayi musu, cikin Zainab nada Wata Tara tahaifo kyakkyawar É—iyarta mai matuÆ™ar kama da ita, saidai ita Æ´ar harta É—ara Zainab a kyau duk da kuwa kyau irin na Zainab, anyi shagalin suna lafiya inda yarinya taci sunan mahaifiyar Zainab wato *FATIMA* ana Æ™iranta da *ZAHRA* Zahrah tataso cikin gata da kulawar iyayenta, saidai muce masha Allah,, watarana ne Malam Adamu yatattara matarsa da Æ´arsa suka koma garin Abuja da zama, cikin wata unguwa da’ake Æ™ira Suleja, yakama musu hayan wani É—an Æ™aramin gida,, sana’ar saida takalma Malam Adamu keyi, yana da É—an teburinsa a nan yake kasa takalman roba da su silifas (slippers), cikin ikon Allah kuwa,Allah baya hanasa na abinci da kuma na Æ´an biyan buÆ™atun da ba’a rasaba, Watarana Malam Adamu ya tsinci wasu maÆ™udan kuÉ—aÉ—e a Æ™asa, daya bincika kuÉ—in shine yataradda adireshi (Adress) na mai kuÉ—in acikin jakar daya tsinci kuÉ—in, a shema wanda ya wurgar da kuÉ—in, a nan gaba da unguwarsu kaÉ—an yake kuma yasanshi sunansa Alhaji Umar, Malam Adamu baiyi Æ™asa a guiwa ba wajen kaimawa Alhaji Umar kuÉ—insa, aikuwa Alhaji Umar yaji daÉ—i sosai, nan yaÉ—auki maÆ™udan kuÉ—aÉ—e yabamawa Malam Adamu, amma Malam Adamu haka yaÆ™i karÉ“a acewarsa, shi don Allah yayi bawai don abiya saba, aikuwa Alhaji Umar yaji daÉ—in hakan, haka dai Alhaji Umar da Malam Adamu suka soma zumunci, watarana Malam Adamu na zaune, Alhaji Umar yaÆ™irasa yace mai yasayamasa gida anan suleja, bakaÉ—an ba Malam Adamu yayi farinciki, har Æ™wallan murna saida yayi, gidane daidai da zaman talaka Alhaji Umar yasai mawa Malam Adamu, É—akuna huÉ—u ne acikin gidan sai É—an madaidaicin filin tsakar gida, da kitchine da kuma makewayi, Koda Zainab tazo taga gidan itama taji daÉ—i sosai, bawani É“ata lokaci suka tattaro suka dawo gidan,, a kwana a tashi Asaran mai rai, wata rana aka wayi gari Baban Malam Adamu ya rasu, sosai mutuwar tajigata Æ´aÆ´ansa, amma babu yanda suka iya duk wani mai rai mamacine sunriga da sunyi imani da hakan,, bawani É“atalokaci Malam Adamu ya É—auko mamansa suka dawo garin Abuja da zama,, baifi wata uku da dawowar Goggo (Maman Malam Adamu) Abuja ba, tace ga garinku nan, Allah sarki su Malam Adamu sunkuma jin zafin rashin mahaifiyarsu,, bayan wani lokaci Hayatu yayi aure, Malam Adamu ne yace masa yadawo nan Abuja su zauna, tunda akwai É—aki a gidansa, Hayatu bai Æ™i ba, yaÉ—auko matarsa suka dawo,, tundaga kan Zahrah Malam Adamu da Zainab basu sake haihuwa ba, Zahrah tanada shekara huÉ—u Malam Adamu yasanyata amakarantar furamari (Primary) Zahrah yarinya ce mai hazaÆ™a sannan kanta yana ja sosai, kwanci tashi Zahrah ta kammala makarantar furamari (primary) É—inta, bawani É“ata lokaci Malam Adamu yasama mata gurbin cigaba da karatu (Admission) a wata junior school dai dai da Æ™arfinsa,, Zahrah na aji É—aya a junior school, Mama (Zainab) takwanta rashin lafiya, abu kamar wasa hardai takaisu ga asibiti, kwanan mama É—aya a asibiti Allah yayi mata rasuwa, kuka kam Zahrah da Malam Adamu sunsha shi, domin kuwa sunyi rashin jigon rayuwarsu, haÆ™iÆ™a Zahrah tayi rashin uwa ta gari, shiko Malam Adamu yayi rashin mace ta gari,, sati É—aya da rasuwar Mama Malam Adamu yakwanta jinya, abu kamar wasa saigashi ko tashi baya iyawa, Wata rana ne aka wayi gari Malam Adamu baya numfashi, Innalillahi wa’inna ilaihirraju’un !! Zahrah tayi kuka bana wasaba lokaci guda tayi rashin farincikin rayuwarta,,,,, koda Alhaji Umar yazo ta aziya, baiyi Æ™asa a guiwaba, cewa yayi ya É—auki nauyin karatun Zahrah harta Æ™are jami’a, yayinda riÆ™on Zahrah yadawo wajen Hayatu da matarsa (Baffa, Inna) sam Zahrah batajin daÉ—in riÆ™on da Baffa da Inna keyi mata domin tsananin tsangwama suke nuna mata, gahi Baffa yahau kan É—an gadon da Babanta ya bar mata yacinye,,, Ayanzu Zahrah tana da shekara 20 aduniya, kuma harzuwa yanzu Alhaji Umar ne ke É—aukan nauyin karatunta…..
Cigaban Labari
Adai dai bakin titin yayi parking motarsa, domin sam shikam baijin cewa zai iya shiga, wannan unguwar talakawan da tsadaddiyar motarsa, shi sam baisan ma uban me yasa Bash yayi guest house É—insa a wannan unguwar ba,, zama yayi a cikin motarsa haÉ—e da É—aukar wayarsa yadanna mawa lambar (Number) Bash Æ™ira, ringing biyu kawai wayar tayi Bash da ke kwance jikin wata Æ´ar iskan sa ya É—aga,, “Ina bakin titi ” yafaÉ—a a taÆ™aice haÉ—e da kashe wayar tasa,, baiwani É—au lokaci ba saiga Bash ya Æ™araso,
“kaga *SHU’UMIN NAMIJI* maifirgita Æ´an mata, Shu’umi mai sace zuciyar duk wacce yaso, ko shaiÉ—an yana tsoron shu’umancin ka !!” Bash yafaÉ—a dai dai lokacin dayakema kansa masauÆ™i acikin motar, É“ata fuska Zaid yayi haÉ—e da cewa ” Kai ni duk ba wannan ba waishin meyasa ka tsalleki ko wani unguwa kazo nan kayi guest house É—inka ?, ka duba fa gidajen area’nnan gaba É—aya na talaka wane ” Zaid yaÆ™are maganar yana maibin gidajen da kallon Æ™yama,, murmushi Bash yayi haÉ—e da cewa
” Bazaka gane bane my man, amma wallahi Æ´an mata nake samu a arean nan bana wasaba, kai bana ta Æ™aice maka, yarinya sai ta kawomaka budurci (virginity) É—inta a É“agas, badon komai ba sai don tsananin talauci daya adda beta, yanzu haka akwai Æ´an mata a Æ™asa idan kana buÆ™ata..” Bash yaÆ™are maganar yana murmushi mai É—auke da nuna shi tantirin É—an iska ne,,
taÉ“e baki Zaid yayi haÉ—e da cewa “Bazan iya iskanci da low class ba gaskia, kudai kuyita fama harku É—aukomawa kanku wata cutar, yaÆ™are maganar yana Æ´ar dariyan mugunta,,
gyara zama Zaid yayi haÉ—e da cewa ” Nazo maka da wani babban harka ne idan zakayi ” shima Bash gyara zama yayi da kyau haÉ—e da cewa “Inajinka abokina “
Zaid ya buÉ—e baki zaiyi magana kenan idanunsa suka sauÆ™a akan wata kyakkyawar budurwa, wacce ke sanye da hijab iyaka guiwarta, hijab É—in irin mai roba É—innan ne, hakan yasa ya bayyana duk wata sura na jikinta, wani irin abu Zaid yaji daga Æ™asan Æ™afarsa harzuwa cikin kansa, yayinda tsikar jikinsa yashuga zubawa, a hankali ya lumshe kyawawan idanunsa, da alokaci guda suka kaÉ—a sukai ja, koda yabuÉ—e su don sake kallon wannan halittar da’idanunsa sukai masa to zali da’ita, sai yaga saÉ“anin haka, domin ko a alamar gilma wanta baigani ba, saurin fita daga motar yayi haÉ—e da soma waige waige ko Allah zaisa yaganta, amma ko alamar ta bai gani ba……..