RUBUTACCIYA BOOK 4 CHAPTER 2 BY FATIMA IBRAHIM GARBA DAN BORNO
RUBUTACCIYA BOOK 4 CHAPTER 2 BY FATIMA IBRAHIM GARBA DAN BORNO RUBUTACCIYA BOOK 4 CHAPTER 2 BY FATIMA IBRAHIM GARBA DAN BORNO Www.bankinhausanovels.com.ng MUN TSAYA Tabbas na amince AKWAI LOKACI, da komai zai zama labari. Mu dai ci gaba da bin ‘yar mutan Borno na tabbata za ta ci gaba da hada mana zumunci mai Karfi ta yadda mutanen duniya za su yi koyi da mu, wajen hada kai da tallafawa dukkan macen da take da buKatar taimako. Zumuncin mu ya fita daban ba irin nasu bane. Nasreen ki gaya mana damuwarki ko muna da shawarwari, idan kuma abin ya fi Karfin mu sai mu dangana da uwar dakin mu Fatima Dan Borno.” Gabadaya suka yi na’am da zancen. Muslima ta ce, “Ni ma nasha wahala, har dan fashi na aura. Allah ya saka wa Mahbub da alkhairi ya Kara masa kwarjini a idon duniya. Idan kana yin abu baka tuna MAFARIN LAMARIN, dole abin zai kwabe maka, da muka dogara ga Allah ba ga shi yanzu ya zama labari ZAMU TASHI ba? Mata suna kuka da halin maza amma mu mun fita daban. Mazajen mu sun kasance ‘yan Aljannah masu koyi da fadin Allah da Manzonsa.” Nasreen ta dago…