RAYUWAR CAMPUS CHAPTER 9 BY Fateeyzah mbs✍️

RAYUWAR CAMPUS CHAPTER 9 BY Fateeyzah mbs✍️
RAYUWAR CAMPUS CHAPTER 9 BY Fateeyzah mbs✍️              Www.bankinhausanovels.com.ng   Kwashewa suka yi da dariya,,sannan summy tace “wlh ya tafi ko dai², ga 20k yace a baki, Allah ya k’ara sauki”. “Osheyyyy na fa gode babes, bari sai gobe in kirasa in masa godiya” cewar Hibba tana mai k’arfan  kudin a hannun summy. Har yanzu fuskar Amatu dauke da mamaki, tace “please kun barni a duhu, kumin bayani dallah²”.  Meena ce ta amshe da cewa “dad’i na dake Amatu gajen hakuri, to ba wani abu bane, Hibba ce muka fita karb’o ma sak’o a hannun saurayinta, shikenan”‘ Mikewa tayi tana saka nightly tana mai cewa ”  ba shikenan ba, meye amfanin saka hijabs haka?”. Dukkansu Hibba suka zuba ma ido suna jiran amsa, hakan yasa ta zama a bakin gado tare da sauke ajiyar zuciya, sannan tace “kuyi hakuri da abinda zan fad’a muku, summy, meena, wanda kuka je wurinsa, sunansa Bukar, Ex  Husband dina ne, yanxu haka biko yake yana neman mai dani, ni kuma bana son komawa, bai san irin rayuwar da nake a school ba, shi …