RAYUWAR CAMPUS CHAPTER 8 BY Fateeyzah mbs✍️

RAYUWAR CAMPUS CHAPTER 8 BY Fateeyzah mbs✍️
RAYUWAR CAMPUS CHAPTER 8 BY Fateeyzah mbs✍️                Www.bankinhausanovels.com.ng   *RAYUWAR CAMPUS*  _(Rayuwar ‘yanci)_  *_Na Fateeyzah mbs_✍️* http://Fzahmbs.blogspot.com  *_Fateeyzah@wattpad_*   *_Marubuciyar_*  *_Gidan nagoggo_*   *_Doctor zahrah_*  *_Yakin Mata (aure)_*   *_Kuda wurin kwadayi_*  _Tukwicine ga daukacin matan jami’a_   *_ﺑﺴﻢ ﺍﻟﻪ ﺍﻟﺮ ﺣﻤﻦ ﺍﻟﺮ ﺣﻴﻢ_*  _Safiya Muhammad (mrs sb), this is your page, your comment make me laugh? yesterday, da alama kina Team din Salma Vp?._  *_Page 08_*     Gaba d’aya hall d’in ya kaure da tafi da ihu, ga kuma Flash din camera ta ko ina, saboda yanda Zaid yake wani lumshe ido had’e da mimmik’a,  yana fitar da wani nishi mai nuna Alamar  ya kai k’ololuwa wurin jin dad’i. Yayin da Shazali ( ‘yar malam) ta dake take ta tik’ar rawarta a cinyarsa, yanda take lank’wasa kwankwasanta kamar babu k’ashi a ciki, Gaba d’aya ta tafi da hankalin mazan wurin, haka ta ci gaba da kasancewa har minti talatin d’insu ta cika, sannan Mc ya dakarta da dasu, Nan Hall d’in …