RAYUWAR CAMPUS CHAPTER 3 BY Fateeyzah mbs✍️
RAYUWAR CAMPUS CHAPTER 3 BY Fateeyzah mbs✍️ Www.bankinhausanovels.com.ng [02/09, 2:53 PM] Fateeyzah Mbs✍️: *ALHERI WRITERS ASSO* *A.W.A* https://www.facebook.com/Alheri-writers-association-100452175039849/ https://chat.whatsapp.com/FqpYwmmbahRLaZHssfLpfu *RAYUWAR CAMPUS* _(Rayuwar ‘yanci)_ *_Na Fateeyzah mbs_✍️* http://Fzahmbs.blogspot.com *_Fateeyzah@wattpad_* *_Marubuciyar_* *_Gidan nagoggo_* *_Doctor zahrah_* *_Yakin Mata (aure)_* *_Kuda wurin kwadayi_* _Tukwicine ga daukacin matan jami’a_ *_ﺑﺴﻢ ﺍﻟﻪ ﺍﻟﺮ ﺣﻤﻦ ﺍﻟﺮ ﺣﻴﻢ_* *_Page 03_* Tana zuwa dakinsu Room 20 ground floor, ta bankada kofar ta shiga, sannan ta kulle da makuli hade da kashe bulb na wuta, zamewa tayi wurin bakin kofar ta na sauke numfashi. Shi kuma security, ihun da yayi ya dawo da hankalin abokin aikinsa wurinsa, ture yarinyar da yake sukuwa akanta yayi, cikin sauri ya maida wandonsa ya nufosa, yana tafiya a gwale saboda abar? tashi har yanxu a tsaye take, cikin tangadi yake tambayarsa “A.ah ibro …