RAYUWAR CAMPUS CHAPTER 16 BY Fateeyzah mbs✍️

RAYUWAR CAMPUS CHAPTER 16 BY Fateeyzah mbs✍️
RAYUWAR CAMPUS CHAPTER 16 BY Fateeyzah mbs✍️                  Www.bankinhausanovels.com.ng  …Siyasar dana shiga ita ta kuma lalatani, saboda cud’anya da nake yi da maza, a galibi duk kusan maza da matan da suke S.U.G  babu na kirki, don ko kazo a matsayin na kirki sai sun lalata ka, election wannan yawancin in kina so kici sai kinbi manyan sun kwana dake, in namijine sai ya saki kud’i, anan idona ya dad’a bud’ewa, don zan ce muku muk’amin women leader dana sami shi ma sai da suka k’wanta dani. Babban matsalar  S.U.G, kuwa shine , indai kina *ALUTA CONTINUE* fa sai kinyi spill over, don ba ma ki da time d’in karatu, su masu mulkin suna can suna shan dad’i, ku kuma mabiyansu kuna nan kuna shan wahala, sannan ba wani k’ud’i zaku samu ba, a dalilin siyasa kuwa nayi suna a duka both campus, sai dai kuma result d’ina is the baddest result, don a karan farko, sai dana d’ibo carryover har bak’wai, hankalina ba k’aramin tashi yayi ba, haka na k’wanta ciwo har sai da mahaifiyata tazo school d’in n…