RAYUWAR CAMPUS CHAPTER 13 BY Fateeyzah mbs✍️

RAYUWAR CAMPUS CHAPTER 13 BY Fateeyzah mbs✍️
RAYUWAR CAMPUS CHAPTER 13 BY Fateeyzah mbs✍️                  Www.bankinhausanovels.com.ng  …Yadda abun ya faru shine, wata friend d’ita Lubna da muka yi junior tare ta gayyaceni birthday, ban yi nauyin baki ba data kawo mun Iv na sanar da ita banda kayan sawa, hakan yasa ta d’aukeni muka je shopping mall don ta  siyanmu, anan muka had’u da wani had’adden guy  Anwar wanda already ita lubna ta san shi, ko da suka tsaya gaisawa idonsa k’yar a kaina, nan yake tambayar Lubna wacece ni, ta sanar da shi friend d’inta ce, bai yi nauyin baki ba yace mata yana sona wallahi, ko da ya tambayi number wayata nace masa ban da waya, bai yi mamaki ba don tunda lubna ta fad’a masa mahaifina yasan za a rina, don  yasan wanene Alhaji D’an k’warai sosai, haka yace mu jira shi, bai d’auki lokaci ba sai gashi da kwallin wayar ipone 7+, yana zuwa ya mik’amin tare da bud’e bayan k’aramar wayarsa k’irar nokia ya ciro sim card ya m’ikamin yace in naje gida in saka sai kirani, hmmm ranar na tsinci kaina cikin far…