RAYUWAR CAMPUS CHAPTER 11 BY Fateeyzah mbs✍️

RAYUWAR CAMPUS CHAPTER 11 BY Fateeyzah mbs✍️
RAYUWAR CAMPUS CHAPTER 11 BY Fateeyzah mbs✍️                   Www.bankinhausanovels.com.ng   *_Marubuciyar_*  *_Gidan nagoggo_*   *_Doctor zahrah_*  *_Yakin Mata (aure)_*   *_Kuda wurin kwadayi_*  _Tukwicine ga daukacin matan jami’a_   *_ﺑﺴﻢ ﺍﻟﻪ ﺍﻟﺮ ﺣﻤﻦ ﺍﻟﺮ ﺣﻴﻢ_*   Ko dana zuge jaka don in dauko masa kud’insa, sai kud’i yace d’aukeni, bazan iya k’iyasta muku tashin hankalin dana shiga ba don ganin babu kud’in nan, nan na birkice komai na jakar amma babu kud’i babu alamunsa, nan na fashe da kuka ina ta surutai, wanda a yanxu ban iya tuna mai nake cewa, haka dai mutane da mai shagon suka yo kaina suna tambayana abunda ya faru, ina kuka ina basu ba’asi, hakuri suka bani, nan dai suka bani kud’in motar dawowa school, tun daga kasuwa nake zubar da hawaye har makaranta, saboda hak’ik’anin gaskiya tausayin kaina nake da iyayena, domin sana’ar nan  itace rufin asirin mu, don hatta su ni ke musu sak’o suna toshe wata kafar. Ko da na dawo meena kad’ai na samu a d’aki, ganin yanayin da nake ciki yasa ta …