NA SHIGA ALJANNAH BOOK 4 CHAPTER 5 BY MAIMUNA IDRIS SANI BELI
NA SHIGA ALJANNAH BOOK 4 CHAPTER 5 BY MAIMUNA IDRIS SANI BELI NA SHIGA ALJANNAH BOOK 4 CHAPTER 5 BY MAIMUNA IDRIS SANI BELI Www.bankinhausanovels.com.ng MUN TSAYA Babu irin haukan da bai lika mata ba ta taso babu nauyi kuma cikin tashin hankali. Babu waya a hannun Adamu, sannan zai iya shallake kwanakin bikin yadda har za’a iya aura masa Husna baya nan kamar yadda aka aura masa Salma ba ya nan. Hankalin Salma da Sa’a a matuKar tashe yake da wannan, babu irin shan kai da shan cikin da Sa’a ba ta yiwa Alhaji ba don ganin ya soke auren nan amma sai ya ce mata shi fa ba Karamin mutum bane, ba zai yiwu mutane na ganinsa da daraja yaje ya tarbuda ta Kasa saboda jita-jita ba. Har ya Kara da cewa, . Jiyan nan da safe fa abokinsa ya zo ya same ni dangane da wajen da za’a sa Amaryar, yayi min bayanin ccwa Adamu ya bar Sallahun a umarci Salma ta kwashe shirginta daga wadannan empty din dakunan” Wannan ya sanya Salma da Sa’a suka sake bazama.gidan bokansu wanda nan take ya tabbatar musu lallai za’a daurawa Adamu aure, amma su sha kuruminsu a ran…