NA SHIGA ALJANNAH BOOK 4 CHAPTER 1 BY MAIMUNA IDRIS SANI BELI
NA SHIGA ALJANNAH BOOK 4 CHAPTER 1 BY MAIMUNA IDRIS SANI BELI NA SHIGA ALJANNAH BOOK 4 CHAPTER 1 BY MAIMUNA IDRIS SANI BELI Www.bankinhausanovels.com.ng MUN TSAYA Akwai wata makusanciyarki da aka gano min ita a wani waje da bai kamata ba, lallai ni dan adawa ne da irin wannan lamarin, duk wanda bai san fishina ba zai iya ganinsa a nan bangaren, don haka.nake ba ki shawarar ki bi hanyar da na bi, ita zata bulle da ke, duk duniya ba shegen daya isa siyo maka soyayyar wani kuma ba shegen da ya isa hana abinda ubangiji ya hukunta, in ba ki sani ba ma ki sani, yawancin malamai da bokayen daga ‘yan iska sai yan damfara, sai kuma wadanda suke nesanta mutum da rahmar Ubangiji fau-fau!”. – Bai saurari cewarta ba ya kada kai ya fice ya bar mata dakin. Www.bankinhausanovels.com.ng -Sai ya barta.da jirin da ta ji yana neman kwada ta da Kasa, da Kyar da jan gindi ta ja kanta ta leka KarKashin gadonsu inda ta gano ludayi.: .dumanta yana nan zaune inda ta bar shi, ba shi Adamu ya gani ya janyo mata wadannan ayoyi ba da gaske Anti Sa’ar aka gano…