MOON CHAPTER 6 BY NIMCYLUV

MOON CHAPTER 6 BY NIMCYLUV
MOON CHAPTER 6 BY NIMCYLUV                 Www.bankinhausanovels.com.ng  Numfashi yaja da ƙarfi tare da fesar da iska daga cikin bakinsa, yana jin kansa na wani irin sarawa gaba ɗaya duniyar jinta yake tana juya masa, all his life bai taɓa shiga fellings irin na yau ba, he can’t control his self for what his doing, seriously this is the first time daya sanya bakinsa a cikin na wata ƴar mace, macen ma his daughter,his wife, his Dolly ganin abun yake kamar wani dreaming ko replaction but is not at all is real,a real life ɗinsa yake aikata hakan, today is a special day to him, he get his wife ya samu matarsa,Wow! thank God is not dream today he kissing his Lolly Wow! What a beautiful day,haka dai ya dinga surutai a zuciyarsa ga wani treas stream down his face,Yeah! He’s cry because of his wife he loves her soo much very much, abinda bai taɓa yiba kenan ba a all his life, tabbas kuka yake kuka da idanunsa just because of her, Oh! Wow what a great day? What a beautiful and wonderful day? Dee…