MOON CHAPTER 5 BY NIMCYLUV

MOON CHAPTER 5 BY NIMCYLUV
MOON CHAPTER 5 BY NIMCYLUV                Www.bankinhausanovels.com.ng  Yadda jinin ki fita a bakin Deen yasa Moon ta rikice,da sauri ta miƙe tare da ƙarasawa wajansa tana zuwa ta rungome sa tana kuka tare faɗin “Noo! Dad please stop kada ka kasheni da raina,idan na rasaka ban san yaya zan yi ba,am so sorry Dad I’ll never ever broke your heart over my died  body”. runtsa idanunsa yay da ƙarfi yana jin yadda zuciyarsa take beating kamar zata faso ƙirjinsa ta fito, yasan she never understand his felling,tayi ƙarama da yawa ba zata taɓa fahimtar abinda yake damunsa a zuciya,Dollynsa she’s still young,yaya zai yi da zafin haɗi da ciwon da zuciyarsa take masa? Ƙara runtsa idanunsa yay yana datse harshen sa haɗi teeths ɗinsa,komai ya fice masa a raie he need her, Dollynsa yake buƙata he need her on his life,baya jin zai ƙara tafiya ya barta kansa ya kifa a bayanta ya shiga fesar da numfashi tare sauke ajjiyar zuciya banda vibration babu abinda jikinsa yake,idan har ransa ya ɓaci babu mai iya …