ZUMUNTAR KENAN BOOK 3 CHAPTER 6 by Sumayyah Abdul-kadir

ZUMUNTAR KENAN BOOK 3 CHAPTER 6 by Sumayyah Abdul-kadir
ZUMUNTAR KENAN  BOOK 3  CHAPTER  6 by Sumayyah Abdul-kadir               Www.bankinhausanovels.com.ng  ke ta fadace-fadacenta wanda ko a kwala ta. Kukan rashin Nazir nake baka da zuci, na jiyo muryar Ya Rabi na cewa.  “Shima Fa’iz ya yi karamin tunani, ba’a biyewa mace, da maza na biyewa mata da cikinmu babu wadda ba bazawara ba. Idan hankali ya bata shi ake sawa ya nemo shi, haka nan komai aka yi shi cikin fushi, sai anyi nadamar aikata shi”.  Ashe Momi na hawaye take yi, can na jiyo tata muryar tana fadin.  “Yo ai shi kenan, sai ta yi ta zama idan zaman gidan iyaye dadi ne ga baligar mace. Duka sa’o’inta babu wanda ya ba da kunya sai Fa’izah Bakin Buni Bata Baibaya a cikin A.B.  Fa’izah bata dauko zuciyata ba sam, zuciyata mai tsafta ce da ban taba kwana da wani a cikinta ba balle in tashi da shi tsayin shekaru a cikinta. Duk wanda yayi min ba dai-dai ba ko nice da gaskiya uzuri nake yi masa da ajizanci irin na dan Adam. Dukkanmu masu kuskure ne da gazawa a wani bangaren, balle Fa’iz akan Fa…