WA NAKE SO CHAPTER 28 KARSHE THEND

WA NAKE SO CHAPTER 28 KARSHE THEND
WA NAKE SO CHAPTER 28 KARSHE THEND                 Www.bankinhausanovels.com.ng Wayar sa ce tayi Kara ita ta dawo dashi daga kallon Fateema itama ta dago tana kallon sa. Received ya dannan ya Kai kunne yace “Hello sweetheart!” Intisar da ke dayan gefen Tai mamaki Anya kuwa Fu’ad ne yace Mata sweetheart Fateema kuwa tsaki ta saki ta mike tayi ciki da sauri. yai murmushi. Intisar tace “Hello Dr are u there?” “Waye ne?” “Oh Dr baka da number ta ma.” “Bani da ita wace?” “Intisar ce.” “To menene?” “Na Kira ka ne na gaishe ka.” “Nagode!” Ya kashe wayar. Zamewa yayi ya kwanta sai ga Annur nan ya fito da gudu Yana fadin “Dady Dady!” Fu’ad ya mike zaune Yana fadin “Ya akai my son?” Ya dauke shi. Yace “Muje musha sweet?” “Yes Dady!” Ya mike suka fita. Wani super market suka Shiga. Fu’ad da Annur suka zagaya suna dibar duk abunda Annur ya nuna Masa wasu ma shirme ne Amman haka zai dauka. Sunje wajen biya Intisar ta karaso da wata Baby da tayowa siyayya. Fu’ad na biya ya juya tace “Dr!” Juyowa yayi tace “Ashe zamu hadu.…