WA NAKE SO CHAPTER 22
WA NAKE SO CHAPTER 22 Www.bankinhausanovels.com.ng Dad ya mike ya Shiga. Mom ya gani zata fito ta bashi hanya ya shige. Gloria ya sama a zaune ta zuba tagumi yace “Daughter!”+ Dagowa tayi yace “Come dear!” Ta matso jikin sa yace “Ki tashi ki tafi mijin ki na waje Yana jiran ki kinji.” “Ok Dad!” Mom da ta dawo ta tsaya tace “Ba inda zataje.” “Why?” Dad ya fada. Mom tace “Saboda abinda yai Mata.” “Mom ni dai na tafi Yana Waje Yana jira na.” Ta fice. Mom ta bita da kallo Baki a sake. Ta fita. A mota ta same shi bai kula ta ba tana Shiga ta kamo hannun sa tana fadin “Baby menene?” “Gloria meyasa kike haka meyasa kike behaving ba dai dai ba. Kina son iyayen ki su raba mu?” “No Baby I love you son ka yake sa nake haka. Bana son na rasa ka bana son na ganka da wata mace bana son wata mace ta San dadin ka. I love you ina kishin ka.” Jikin sa ya janyo ta yace “A da nayi irin halin ki Gloria Amman bai amfana min komai ba sai danasani. In kina son na da gaske kiso duk abinda nake.” “Banda mace Baby!” Murmu…