RUBUTACCIYA BOOK 2 CHAPTER 7 BY FATIMA IBRAHIM GARBA DAN BORNO
RUBUTACCIYA BOOK 2 CHAPTER 7 BY FATIMA IBRAHIM GARBA DAN BORNO
RUBUTACCIYA BOOK 2 CHAPTER 7 BY FATIMA IBRAHIM GARBA DAN BORNO Www.bankinhausanovels.com.ng MUN TSAYA Hancinta ya dan ja, ya ce “Wai wa ya koya maki magana ne? Nasan ki magana ma wahala take yi maki.” Juyar da fuskar ta yi tana kallon wani abu can ta ce, “Malamina ne ya koyar da ni tun ina jaririya.” Hannunsa yasa ya juyo da ita yana Www.bankinhausanovels.com.ng murmushi, “Yanzu kin fi malaminki iya komai, kin fi shi iya tsara zance.” Ta kasa jurewa irin sakon da yake aika mata cikin salonsa na dauke hankalin duk wata mace da ke kusa da shi. Da rabin hakan ya dauke hankalin Zakiyya da take jin za ta iya daukar wuKa domin yaki da ko wace ce a kansa. A hankali ta yi magana cikin sanyinta, “Idan kana gefena, kana katange -ni daga dukkan damuwa, damuwa tana samun muhallin zama ne a zuciyata da zarar * kayi min nisa. A lokacin ne nake jin kaina yana KoKarin raba kansa da jikina. Da ace zan 1ya yin ihu inyi shela inkirawo mutane su amsa kirana, da na ambaci mijina a gaban dubban…