RUBUTACCIYA BOOK 2 CHAPTER 10 KARSHE BY FATIMA IBRAHIM GARBA DAN BORNO
KARSHE THEND
RUBUTACCIYA BOOK 2 CHAPTER 10 KARSHE BY FATIMA IBRAHIM GARBA DAN BORNO
KARSHE THEND
RUBUTACCIYA BOOK 2 CHAPTER 10 BY FATIMA IBRAHIM GARBA DAN BORNO KARSHE THEND Www.bankinhausanovels.com.ng MUN TSAYA ciki, su kuma suka zauna suna ci gaba da tattauna hanyar da ya kamata su bi wajen ganin komai ya zo masu a cikin sauki ba tare da wata matsala ba, musamman wajen yin takatsantsar da su Nasreen, domin suna son su buga cewa ‘ya’yan da Saudat ta Haifa suna nan da rai, kuma sun girma a yanzu. Www.bankinhausanovels.com.ng Haka suka zauna su Kullawa wannan su kwance wancan, har aka kira Sallah suka mike suka nufi Masallaci. Da Karfe goman dare yana nan zaune a falonsa Zakiyya tana latsa remot, ita a dole fushi take yi da shi, kasancewar kwana biyun nan duk ya sauya mata, haka yaki tsayawa ma ya ji matsalarta bare har ya bata hadin kai akan rayuwarsu ta aure. Lokaci zuwa lokaci tana satan kallonsa amma shi ko waiwaye. Shi ji yake kamar bai da lafiya a jikinsa, musamman ta bangaren kiyaye hakkin aure. Ji yake idan har wannan abin shi ne auren, to baya daya daga …