RUBUTACCIYA BOOK 2 CHAPTER 1 BY FATIMA IBRAHIM GARBA DAN BORNO
RUBUTACCIYA BOOK 2 CHAPTER 1 BY FATIMA IBRAHIM GARBA DAN BORNO
RUBUTACCIYA BOOK 2 CHAPTER 1 BY FATIMA IBRAHIM GARBA DAN BORNO Www.bankinhausanovels.com.ng A JIYA MUN TSAYA Minsharinta ya dame shi Kwarai domin ya tsani namiji ma mai minshari bare kuma mace, Bubbuga ta yayi ta farka tana sake luma idanunta a cikin nasa; Zakiyya wata irin jarababbiyar yarinya ce, wanda a farko ta yi masa kawaici amma a yanzu ba za ta iya ba, ya zama dole su sake komawa duniyar da suka fito. A idanunta ya fahimci abinda take nufi, ya ce, “TirKashi! Ni mace ma ba ta gabana bare har in iya yin abinda kike nufi.” ’ Mikewa ya yi ya shige bandaki ya sa key Zakiyya ta mike ta shige dakinta tana cizon yatsa Ya riga ya dandana mata zuma mai wahala mancewa. Shigewa dakinta ta yi ta kira mahaifiyarta, “Momi mutumin nan fa ya iya komai Naji dadi da kika hada ni da shi. Wallahi yanda nake jin sa babu abinda zai raba ni da shi, gashi baya ~ son hayaniya.” A nan ta yi ta ba mahaifiyarta labarin yanayin Sultan, wanda karaf sai a kunnensa. ZAMU TASHI RUBUTACCIYA 2 Sultan ya gama saurare…