NA SHIGA ALJANNAH BOOK 3 CHAPTER 5 BY MAIMUNA IDRIS SANI BELI

NA SHIGA ALJANNAH BOOK 3 CHAPTER 5 BY MAIMUNA IDRIS SANI BELI
NA SHIGA ALJANNAH  BOOK 3  CHAPTER  5 BY MAIMUNA IDRIS SANI BELI                     Www.bankinhausanovels.com.ng  MUN TSAYA   Murmushi kawai Adamu yayi yana satar kallon Salmanu wanda ke ta shan tsallen murnarsa a zuci, amma fuskarsa ta Ki nuna duk wata alama da zata bayyana abinda ke ransa. Sai Adamu ya shiga tararradin ko kudi ne Salmanu baya son ba shi,  Www.bankinhausanovels.com.ng “Na ga kamar ba ka yi murna ba, alhalin da kana nuna min ka fi ni son na auri Husna”. “Ba na son na yi murnar ne kuma na dawo na yi kuka, gara na bari idan na ga tabbatar abin sai na yi da hujja’. . In ji Salmanu. . . Adamu ya masa da alamun karsashi, “In sha Allah wannan karon zan dage na ga cikar burinmu”, , “Zan tayaka”. Shi ma Salmanu ya amsa tun daga Kasan ~ zuciyarsa. Sannan yayi fuska ya ce, – “Yau ba mu da wasu muhimman baki me zai hana ka tafi yanzu?” Adamu ya dan yi shiru alamun akwai wani abu a Kasa, ; Cikin zaKuwar jin ba’asi kawai Salmanu ke kallonsa, har Adamun yayi ta maza ya ce, “Zuwa yanzu kudin da m…