NA SHIGA ALJANNAH BOOK 1 KARSHE CHAPTER 10 BY MAIMUNA IDRIS SANI BELI

NA SHIGA ALJANNAH BOOK 1 KARSHE CHAPTER 10 BY MAIMUNA IDRIS SANI BELI
NA SHIGA ALJANNAH  BOOK 1 KARSHE  CHAPTER  10 BY MAIMUNA IDRIS SANI BELI Www.bankinhausanovels.com.ng  A JIYA MUN TSAYA neman auren da ya taba rakitowa Karfi da yaji ya mayar da shi wani Baure, Ya jima yana kallonsa cikin nazari sannan ya tanka, Da mamaki gaskiya, to me ya janyo hakan?” “Oho! Nima na sani! Zagi nake so in rusa amma na rasa wanda zan zaga, ni ko zuciyatada_ haka kawai muka rakito son abinda bai cancanta – ba? Allah ya tsine wa Salma wallahi, ni ban san abinda zan so a ita ba”  Ga dariya ga kuma son yin nazari suka taru suka murkushe.Salmanu, sai ya hada su duk biyun yana ji dasu, :lCikin tsananin dariya.ya.ce da. Adamu, Jiya Salma ta sako kwalli? In ta saka saimu yi tsammanin Kifil ta sako maka” ‘“Allah ya isa ban yafe ba wallahi” . -Salamanu ya sake tuntsurewa da dariya yayin da Adamu ya sake sakin shassheKar kukan da ya tsayar da Salmanu dariyar da yake, Wai baka yi bacci ba? Na san ka da sallar dare yau me ya hana ka? Ai da ka kai wa Allah Karar Salma yayi mana maganinta” —…