MY BESTIE'S HUSBAND CHAPTER 1 BY REALFAUZAHTASIU

MY BESTIE'S HUSBAND CHAPTER 1 BY REALFAUZAHTASIU
MY BESTIE’S HUSBAND CHAPTER 1 BY REALFAUZAHTASIU                 Www.bankinhausanovels.com.ng  MIJIN AMINIYATA  Lbrn wasu aminai da suka kasance basa rabuwa sai kwanciyar bacci, aurene ya zamo silar rabuwarsu wanda daya tayi aure tabar daya inda mijin dayar ya ringa zagayewa yana bibiyar dayar har yayi nasara tare da cusa Mata matsananciyar qaunarsa and end wasu abubuwa sun faru.  Yanayi ne me sanyi da kwantar da hankalin duk Wanda zuciyarsa ke cikin nutsuwa inda zai kasance matashin hankalin duk wanda nutsuwa tayi qaura cikin rayuwarsa, yaf yaf yaf ruwan yake sauka a saman manyan motoci da suka parkar a harabar Event center din da akayiwa laqabi da *Beautiful bridal* Bude qofofin akayi a tare Kuma lkc daya wasu zafafan kyawawan yammata suka fara fitowa a jere a gefe guda Kuma sautin sassanyar iska da kida me zama a zuciya ya qawata gurin da yasamu qawatuwa da wasu kyawawan manyan flowers abindai sai Wanda yagani. Salon kidanne ya sauya lkcn da wata arniyar mota ta samu matsuguni aka bude …