UNCLE NE CHAPTER 5 BY NIMCYLUV

UNCLE NE CHAPTER 5 BY NIMCYLUV
UNCLE NE CHAPTER 5  BY NIMCYLUV Da yamma Lamir ya sauka gidan president Mubarak Yahya cibo,motoci ne sama da goma sukai parking a parking space,ga wasu securities wajan ashirin duk riƙe da guns,kowa ka gani fuska babu walwala,a haka aka  buɗewa President Mubarak Yahya cibo,yana tafe wasu masu tsaronsa suka rufa masa baya,da sassarfa ya shige parlour’n da yake meeting mai muhimmanci wanda ba kowa yasan dashi ba,yana zuwa parlour’n wasu manyan mutane su biyar suka miƙe tsaye alamar girmamawa,farin ciki fal fuskarsa ya kalli Lamir wanda ya ƙara girma shekarunsa suka jaa,sai dai yana nan fresh bawai ya tsofa bane, zama yyi akan wata lafiyayyiyar kujera a hankali kuma ya ɗauki coffee da aka ajjiyewa ko wannansu ya ɗan kurɓa kaɗan, Lamir ne yace “ur excellency sai naji kira daga sama,naji tsoro sbd tunda  ka turani Istanbul domin kula da Company medicine ɗinka baka taɓa kirana ba,shiyasa wannan kiran ya ɗagamin hankali” Gwamna Faisal Lawan yace “ai Lamir abunda ba muyi tunanin zai faru damu …