YAR ZINA CE CHAPTER A

YAR ZINA CE CHAPTER A
YAR ZINA CE CHAPTER A *Y’ER ZINA CE*       _(kaddarar iyayena)_ *MUNEERA* Wattpad ?? fatimamuneera001 Alhamdullilah masoyana fatan Anyi sallah Allah maimaita mana badin dadad? *KIRKIRARAN LABARI NE DA NA ZAUNA NAI NAZARIN SA BANYIN SHI DAN CIN ZARAFIN KOWA BA IN KA/KI JI YAYI DAI DAI RAYUWAR KA/KA AKASI AKA SAMU* Pg~1 Wata hadadiyar mota ce tayi parking a bakin makarantar secondary school din wace taja hankalin jama’a dake wurin da dama  sun zubawa motar ido domim ganin wanda ze fito daga cikin ta, seda yaja wasu yan mintina kafin ya sako kafar shi waje wanda specticle a idon shi wanda in mutum ua shiga rana se lense din ya canja launin kala kalon shi nayi da kyau yayinda naga kayan dake jikinsa kayan NYSC ne sunmasa kyau sosai wanda suka saje da launin fatar jikin sa, sakin baki mutanen wurin sukai suna kallonshi dan duk garin basu taba ganin me kyau haka ba duk da cewa ana turo musu irin waanan masu zuwa bautar kasa garin amma wanan nashi salon daban yake Se yamutsa fuska yake kasancewar l…