WANNAN RAYUWAR CHAPTER 6

WANNAN RAYUWAR CHAPTER 6
WANNAN RAYUWAR CHAPTER 6 “ina dashi amma……” “amma mei? bakada hujja har awajen Allah ka gwamace kayi ta sabon Allah, Isma’il ba kasan mata nawa ka lalata ba, kasan mata nawa ka budawa ido suke aikata zina, ko kasan girman zunubin da kake aikatawa kuwa, inkasan kana da sha,awa kayi aure mana, amman bazakayi ba ka gwamace kai ta lalata, ya’yan mutane, Shin ka manta duk abinda kayi sai an maka kana da kanne zakai aure za kuma ka haife shin in su akai wa haka zakaji dadi.” Kai ya girgiza yana jin abokin nasa. Kabir yace “A gaskiya Isma’il abokanta ta da kai tazo karshe dan ba zan zauna da mutumin da ba zan fada masa yaji ba. Kuma kowa yasan ka nima da halin ka za ana kallo na dan haka ba zan iya cigaba da abokanta da kai ba.” “Haba friend u know dat I can’t leave without u!” “In har kuwa haka ne sai dai in zaka bu sharadi na if not wallahi Allah Isma’il bani na kai” “Menene sharadin?” Isma’il ya tambaya. “In har kana San in cigaba da abota dakai, u have to make a promise to me, zaka auri Halima, …