SANNU SANNU BATA HANA ZUWA COMPLETE
SANNU SANNU BATA HANA ZUWA COMPLETE [6/15, 11:34 PM] My S Nomba: ?♀️??♂️ *SANNU SANNU*??♂️?♀️ ? _Bata hana zuwa…_?+ _WRITTING BY:_ *BILLY S FARI?* _DEDICATED TO:_ *BLOOD SISTER’S (AMZAHFAZ)*? _BESTOWED TO:_ *ZAINAB AL-AMIN (MOM NA’EEM)* AND *AMINA UBA AYUBA (OUM ASHFAQ)*? *DOMIN FARINCIKINKI SISTER SADIYA ZANGO (MIEMAH)*? *FATAN ALKHAIRI AGAREKU MOMMAH ME NANA HAFSAT (MISS XOXO) AND MAMANA HAFSAT RANO(OUM AFFAN)*❤️ Page___3? Murmushin da bai kai ciki ba shurahbil yayi masa yana kallon yaran da suka duqufa suna kallo abunsu hankali kwance, bud’e gambun motarsa yayi yafito tare da miqa masa hannu suka gaisa, fuskar shurahbil a d’aure yace “ammm…….kamar naso nawayi fuskarnan, waye kai? ya tambayeshi Kai tsaye batare da wani shayi ba. “Ni ba kowa bane” shima ya bashi amsa atak’aice, “Ok meya kai yarannan acikin motarka bawan ALLAH?” Yasake jefa masa wata tambayar batare daya dubi girman saba, Yana tunanin wane daliline zaisa daga ganin yara ya d’aukesu yatura cikin motarsa,…