MUKADDARI COMPLETE

MUKADDARI COMPLETE
MUKADDARI COMPLETE *?MUK’ADDARI!?1/2* *SADAUKARWA GA FIDDAUSI SODANGI* *~©NA* *?hαвíєвα luv?* ??? *ALHMDLLH MASOYANA AM BACK AGAIN??* *bismillahir-rahmanir-rahim.* *_____________________* *G* arin _KADUNA_, unguwar rimi . Get din gidan kawai ya tabbatar maka dacewa gidan bana wasa bane. I’donsa lumshe yana zaune kan daya daga cikin kujerun falon na alfarma, falone nagani nafa na bugawa a jarida. Kafarsa nabisa kan medium centre table dake gabansa, hannunsa daya na akan karjinsa daya kuma nabisa goshinsa. . K’arar takun dayaji ne yasashi bude gold eyes dinshi yasauke a kanta.tana sanye cikin wani black trouser wanda yagama matse mata jikinta, saiwata white ves data bayyana kirjinta da cibiyanta. Cikin salon takunta mai matukar jan hankali take takowa gurin tana yarfe hanu idonta yaciko da kwalla.zama tayi kan cinyarsa gamida fashewa da kukan shagwaba. “OMG!.” *JAWAD* yafurta cikin sexy and sweet voice dinsa wanda take matukar jijjiga ‘yan mata. “What’s happen my ikee!?.” Yafad’a yana gogemata ha…