MATAR DOCTOR CHAPTER A

MATAR DOCTOR CHAPTER A
MATAR DOCTOR CHAPTER A Assalamu alaikum yan  uwana* *Sunana Rukayya Zubairu Aliyu* *Nakasance abociyar karanta novels na Hausa plus na turacin wannan dalilin ne yasa ni rubuta wani dan lbri wanda nake sa ran zai nishadantar yakuma fadakar daku in shaa Allah* *Wanna novel din ban yishi dan cin fuskar wani ko wata bah kuma ban rubutashi akan rayuwar wasu bah it’s just an imaginary story wanda na kage shi da kaina* *Kuyi min afuwa akan duk wani errors dazaku dinga gani domin wannan shine first novel dina wanda na fara rubutawa* *In dedication to my family* *Rukky Bae* *Bismillahir Rahmanir Raheem* 1鈨�********5鈨� *_Lagos_ ** Kwance yake akan makenken gadon shi ya rufe kanshi acikin wani silky blanket mai matukar kyau bacci yake sosai hankalinshi kwance ya rufe koina na jikin shi sbd sanyin da ake yi a garin na Lagos.. Bude kofa akayi a hankali wata dattijuwa ce fara sol da ita da gani xata kai 40-42 yrs sanye take cikin wani hadadden lace purple mai touches na pink yayin da kanta yake daure da gog…