YAZEED CHAPTER B
YAZEED CHAPTER B “Raudha nagaji da wannan Halin naki nafita duk inda ranki yayi miki Baki dawowa sai Randa kikadama sai Kace Ba Aure Kikeba sai Kace A Addinin Kafurai fita Babu izinin miji Kullum sai kifata Haba” Da’ga mishi Hannu tayi “Kaga nifa bani son matsawa baka isa wallahi kahani Abinda nakeyi ba Yan’ci Kaina na Haka kayi ra’ayin Aurena Don Haka Inkana ra’ayin zama Dani kazauna” Juyawa tayi takoma D’aki tamaida ko’fa rufe Dau’ko wayarta tayi Ganinayi ta Da’uko waya Takira wata number tayi saving da Reality Da’,gawatayi “Hello sorry my reality Yau banzan samu damar fitowa ba sai Gobe Miss you” Takashe wayar Cikin raina nace waye Kuma Raudha ke waya dashi Haka Kubiyoni zakuji komai Yazeed zama yayi Bisa Kujera yadafe Kanshi yanawani irin Yimashi ciwo Cikin Ranshi kuwa Danasani ne cikin Akan Auren Raudha dayayi Hmm Yazeed kenan Kada’n kenan daga cikin bin umurni iyaye. Su Muneera Ankamallah Exam ta Jinour Section Yanzu sai shiryen shiryen Shiga Ss1 Kyawun ta Yakaro fitowa ga dori Ga Gashi Har…