YAZEED CHAPTER A
YAZEED CHAPTER A Jumallah!!! Jummallah!!!+ Dagacan bangaren “ta Amsa n’aam kaka ganinan” Aje dakanta take tayi D’aki tashiga tace “Kaka gani” Mikomata wata kwarya tayi Tace “karbi nan mika Babanki Dazu malam lawali yayimashi shi rubutu ne Nashiga na taradda yana bacci ne” Karba kwarya tayi tanufi D’akin Mahaifin Nata Kwance ta taradda dashi Amma idanuwanshi bude suke Nufar inda yake tayi Tace “Baba sannu gashi Kaka tace nakawomaka kadaure kasha” Mika Mata hannushi yayi A’lamar ta tadashi mikashi tayi jinginar dashi tayi da pillow ruwa tabashi ya kuskuren bakin sannan tabashi rubutun da kaka tace yasha cikin Almun ciwo yakarba yasha Kallon shi tayi Cikin tausayi Tace “sannu Baba” Gyadamata Kai yayi. Bada jimawa ba tagayaramashi kwanciyar tafita. Cike da tausayin maihaifin ta. Wani kyakywan saurayi ne Kesauko daga matatakalar Bene cikin wani Gida yatsaru Sakkowa yake A Ahankali Kamar bayason sakkowa Ahankali har ya gangaro Bangaren iyeyenshi yanufa wadda suke zaune Bisa dinning table Ana break…