TUNTUBEN HARSHE CHAPTER C

TUNTUBEN HARSHE CHAPTER C
TUNTUBEN HARSHE CHAPTER C Da wani irin bugun xucia carmilla tace Nadra?sai ya gyada mata kai “murmushin dole ta kwakalo ta mayar masa daganan sai tayi shiru batace komi ba..ta dade tana wondering meyasa nadra?dataga de abun zai dame ta..sai can ta daure ta tambaye shi”why nadra?duk ya fahince me take ciki,then he decide to respect her feelings yasan duk abunda takeyi dan tana son sa ne,anan sai be amsa ba yace kawai bcos we are family..nd i respect that Wani sake ajiyan zucia tayi batare fa tasani ba2 Ko babu komi tadanji sauki de aranta,hira kadan sukayi Ana daf xa a kira magrib yace su tafi gida hakan kowa acikin su ya watse ya kama gaban sa “Sede kalman Nadran yaki ficewa a brain din carmila,kullum sai ta nemi ta masa tambaya akan nadran amma se baya bata fuska kullum family yake cewa,A farko hakan ta dauka sai taje da hope din zata kara kaimin wasan ta akansa ko xai bata matsayi aranshi itama,asad kuwa ko ajikin sa haka zata sha kwalliya tana zuwa gidan sa har suka fara suje party,an…