TUNTUBEN HARSHE CHAPTER B
TUNTUBEN HARSHE CHAPTER B Washe gari After 2hrs open field lectures da mukayi daidaiku wayan da basu shiga hidimar competion din ne kawai suka nufi gida.. akan balcony Asad ya barni ni da zahra bugaje muna hiran lectures din da muka fito shi kuma ya nufi masallaci.+ “Sai Mukasame waje mai kyau muka tsaya fatimar ce Ta miko min wayarta da tuntuni yake hannun ta take famar latsawa..” Tace Nadra,kar na manta ki saka min number ki..nasan Asad bazai yarda mu dame shi ba..ba yabo ba fallasa Na karba fatima tabi hasken fatan hannu na da idanu in quick glance tana kallon jan kumshi dayaji yatsuna,cikin nitsuwa na shiga latsawa na saka digits zansa suna na nadrah,sai naga akwai match dayawa sai na juyo na dube ta dazinman na tambaye ta wani inkiya zansa mata tagane..kafin ta hankara sai naji an banke kafada ta da karfi sanda kasusuwan hannu na suka amsa Na juyo da sauri Sautin Qwas qwas na dogayen takalma shi ya cika mana kunne,fatima ta gyara tsayuwan ta da kyau, niko cike da mamaki Na dago kai d…