TUNTUBEN HARSHE CHAPTER A
TUNTUBEN HARSHE CHAPTER A …Sunana nadra mahmud,bani da alaka da kasar egypt amma anan aka haife ni kuma anan na taso,ran da na cika shekara ta bakwai a duniya na soma fahimtar ni marainiyace bani da uwa bani da uba haka zalika nikadai aka haife ni wajen iyaye na. Ance min mahaifi na Alhj mahmud da mahaifiya ta hjy halimatu ssadiya sun rasu ne a rububin wata annobar natural disaster na ambaliyar ruwa da akayi a wani yanki,so even when i got thy picture i do only stare. nidai har na girma bana iya cewa komi akansu ko game da wata alaka ta da su,wani bin kamannin da mukeyi da su sosai shikadai ke samin jin shauki da dangantakar zuci dake tsakanin mu wanda mutuwa ne ya raba. All my life Na taso ne a hannun babban yayan babana wato retired attorney sheik zainudeen abdulshakur.matar sa daya mai suna hajiya hapsat da yayan su biyu yan maxa Asaad da Azaad wanda suka kasance yan biyu ne masu mugun mugun kama da juna kamar an tsaga kara.. Tsaban kyaun su har na kance ba kawu na bane ya haife su,in …