NAUFAL CHAPTER B KARSHE

NAUFAL CHAPTER B KARSHE Ranar lahadi da safe kannen Ammi da yayyanta dakuma Nabeelah da na’eealah sisters din NAUFAAL dakuma bangaren abba duk suka hallara mutum ashirin cif saboda jirgi xasu bi,sune suka tafi Abuja Kai lefen NAUFAAL .wanda suna sauka a airport motoci suka daukesu se gidan na justice kamal.    Yan minti na kadanne suka kaisu gidan na AYUSH,sannan masu gadi suka tayasu shiga da kayan cikin gidan babban parlor da aka tanadeshi Dan baki ko babban meeting haka. Yan uwan mommy suma ba’abarsu abaya ba haka Ma makota duk sun hallara xa’a akrba lefen.ga abincinan anyi shi kala kala an shinfida akan babbar tabarma dukde aka tanada Dan bakin.hardasu kishiyar mommy,wato Hajia ateeka mahaifiyar neerah wadda xa’ahada aibikinsu tare. Nadia dake jikin window tanata faman irga akwati sannan tadaka tsalle tareda wallhy guda 22 ne,sis to kinyi goshi Kayan lefenki 22boxes yarinya,AYUSH dake kallon empire season 3 tai murmushi kamar ba da ita Nadia take ba,se kallon film dinta take hankali …