MRS AMIDUD CHAPTER 9

MRS AMIDUD CHAPTER 9
MRS AMIDUD CHAPTER 9 Tafiya nake ina masifa, har da cewa jikar masu fitsari a tsaye. Hango inda take zaune ya zuba idanun shi akan wayar hannun shi. Kyau yayi min, ajiye abincin nayi na leka wayar naga abinda yake gani sai janyo Ni yayi na fada kanshi. D’ago fuskana nayi ina kallon yadda ya b’ata rai kamar bashi ba, sai kallon shi yake yi. “Don Allah karki kwashe min kyau da ido.” Ya fada a hankali. Kiciniyar tashi nake amma ya daura min hannun shi a bayana sosai. “Ni ka kyale ni, na tashi tunda ka mai dani mayya.” Na fada cikin jin haushi. “Ai! Toh kurwan Amidud yafi karfin ki ko?” “Allah idan baka kyale ni ba zan yanka maka cizo!” Juyo da fuskar shi yayi yana kallona, lashe bakin shi yayi sannan ya sunkuyar da fuskar shi dai-dai nawa, kafin na fahimci abinda yake nufi. Tuni naji bakin shi a saman nawa ya cijeni!, Rufe idanuna na rufe tare da saka mishi kuka. Ganin yadda hawaye na zuba daga idanuna, sumbatar bakina…